PSG: Zaka Iya Zama a Gidana – Sergio Ramos ga Lionel Messi

0
PSG: Zaka Iya Zama a Gidana - Sergio Ramos ga Lionel Messi   Sergio Ramos ya fada wa Lionel Messi cewa zai iya fara zama a gidansa. Tsohon ‘Dan wasan na Real Madrid ya koma abokin Lionel Messi a PSG. A lokacin da...

Ambaliyar Ruwa: ‘Yan Gudun Hijira 6,830 Dake Bakassi Sun Rasa Matsugunni

0
Ambaliyar Ruwa: 'Yan Gudun Hijira 6,830 Dake Bakassi Sun Rasa Matsugunni   Rahotanni sun tabbatar da yadda ruwan saman da aka yi ranar Talata da yamma yayi sanadiyyar rasa matsugunnin ‘yan gudun hijira. Ruwan da aka yi kamar da bakin kwarya ya...

Gwamna Zulum Ya ɗauki Nauyin Karatun Marayu 5,361 Kyauta

0
Gwamna Zulum Ya ɗauki Nauyi Karatun Marayu 5,361 Kyauta Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya jagoranci sanya marayu makaranta a garin Monguno. Zulum wanda ya ɗauki bayanan marayun da kansa, ya ɗauki nauyin basu duk abinda ake bukata kyauta. Hakazalika, Zulum ya yi...

Covid-19 Karo na 3: Najeriya ta Biya Kudin Rigakafin Corona Guda 30m Daga Amurka...

0
Covid-19 Karo na 3: Najeriya ta Biya Kudin Rigakafin Corona Guda 30m Daga Amurka - Dr Osagie Ehanire   Gwamnatin tarayya ta ce adadin mutanen da suka kamu da COVID-19 karo na uku bai kai a kafa dokar kulle ba. Dr Osagie...

Dalilin da Yasa Mayakan Boko Haram Suka Mika Wuya ga Sojojin Najeriya

0
Dalilin da Yasa Mayakan Boko Haram Suka Mika Wuya ga Sojojin Najeriya   Sojojin Najeriya sun ce mayakan kungiyar Boko Haram suna ajiye makamansu ne a sakamakon hare-haren da ake yawan kai masu ta sama da kasa a mafakarsu. Tun a makon...

ALLAH ya yi wa Matar Tsohon Shugaban Kasa, Hadiza Shehu Shagari Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Matar Tsohon Shugaban Kasa, Hadiza Shehu Shagari Rasuwa   Matar marigayi tsohon Shugaban kasa, Hadiza Shehu Shagari ta amsa kiran Allah. Hajiya Hadiza ta rasu a yau Alhamis, 12 ga watan Agusta bayan ta yi fama da cutar...

Hatsabibin ‘Dan Boko Haram, Adamu Rugu Rugu da Iyalansa Sun Kai Kansu Gaban Sojojin...

0
Hatsabibin 'Dan Boko Haram, Adamu Rugu Rugu da Iyalansa Sun Kai Kansu Gaban Sojojin Najeriya   Adamu Rugu Rugu da ‘Ya ‘yansa da mata sun hakura da yaki da sojojin Najeriya. Rahotanni sun ce yau Rugu da Iyalinsa suka kai kansu gaban...

Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta

0
Hukumar Hisbah ta Jahar Kano Ta Bude Sabuwar Kotu na Kanta   Wata sabuwa! Hukumar Hisbah ta bude sabuwar kotu na kanta. Hisbah ta ce tana fuskantar jinkiri da bata lokaci a sauran kotuna. Hukumar na da hakkin dabbaka koyarwan addini da kiyaye...

Bayan Garkuwa: An Tsinci Gawar Sheikh Mushafau Bakare

0
Bayan Garkuwa: An Tsinci Gawar Sheikh Mushafau Bakare   Ana zargin cewa ‘Yan bindiga sun kashe Sheikh Mushafau Bakare a jahar Ogun. A jiya aka sace Malamin addinin Musuluncin, a yau da safe aka tsinci gawarsa. Mushafau Bakare shi ne babban Limamin yankin...

Gwamna Samuel Ortom ya Gargaɗi Masu Shirin Maguɗin Zaɓen 2023

0
Gwamna Samuel Ortom ya Gargaɗi Masu Shirin Maguɗin Zaɓen 2023   Gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom, ya gargaɗi masu shirin maguɗin zaɓe a jahar da su bar wasiyya kafin fitowa gida. Gwamnan ya faɗi haka ne yayin zantawa da manema labarai a...