An Tafka Ruwan da Yakai Kusan Milimita 100 a Rana ɗaya a Jahar Katsina
An Tafka Ruwan da Yakai Kusan Milimita 100 a Rana ɗaya a Jahar Katsina
A karon farko cikin shekara 100, an tafka wani mamakon ruwan sama a rana ɗaya fiye da yadda aka saba a Kastina.
Shugaban NiMet, Farfesa Mansur Bako...
Bayan Mutuwar Shekau ‘Yan Boko Haram 45 Sun Mika Wuya ga Sojojin Najeriya
Bayan Mutuwar Shekau 'Yan Boko Haram 45 Sun Mika Wuya ga Sojojin Najeriya
Karin yan Boko Haram 45 sun mika wuya ga Sojoji ranar Litinin.
Sun bayyana dalilin da yasa suka yanke shawarar ajiye makamansu.
Wannan shine karo na uku da yan...
Aliko Dangote ya Koma na 117 a Jerin Manyan Attajiran Duniya
Aliko Dangote ya Koma na 117 a Jerin Manyan Attajiran Duniya
Babban attajirin nan na Najeriya da Africa, Aliko Dangote, ya koma na 117 a jerin manyan attajiran duniya da aka fitar.
Rahoton wanda jaridar Bloomberg ta fitar ya nuna cewa...
Sabunta Rajistar APC a Zamfara: Kalaman Yarima Bakura ba su da Tushe a Tsarin...
Sabunta Rajistar APC a Zamfara: Kalaman Yarima Bakura ba su da Tushe a Tsarin Mulki - Lawal Liman
Ahmed Sani Yarima-Bakura ya ce dole ‘Yan APC su sabunta rajistarsu a Zamfara.
‘Yan bangaren Abdulaziz Yari, Lawal Liman sun maida wa Yarima-Bakura...
Yadda Jigon APC na Yola ke yi wa Shugaba Buhari Fatan Mutuwa
Yadda Jigon APC na Yola ke yi wa Shugaba Buhari Fatan Mutuwa
Jigogin APC sun bayyana rashin jin dadinsu ga shugaba Buhari.
Wannan ba shi ne karo na farko da wasu jigogin APC za suyi kalamai irin wannan ba
A kwanakin baya,...
‘Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Artabu Tsakaninsu da ‘Yan Bindiga a Jahar...
'Yan Sanda 4 Sun Rasa Rayukansu Sanadiyyar Artabu Tsakaninsu da 'Yan Bindiga a Jahar Anambra
Rahotanni sun ce an kashe jami’an ‘yan sanda hudu a wani artabu tsakanin ‘yan sanda da wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su...
Yarjejeniya Tsakanin Lionel Messi da PSG
Yarjejeniya Tsakanin Lionel Messi da PSG
Fitaccen ɗan wasan kwallon kafa na duniya, Lionel Messi ya kulla yarjejeniya da PSG ta kasar Faransa.
Ɗan wasan zai sanya hannu a kan yarjejeniyar shekara biyu tare da damar tsawaitawa zuwa uku.
Messi ya bayyana...
Ministan Lafiya ya Bayyana Yadda Cutar Zazzabin Cizon Sauro ke Kashe ‘Yan Najeriya a...
Ministan Lafiya ya Bayyana Yadda Cutar Zazzabin Cizon Sauro ke Kashe 'Yan Najeriya a Kowane Minti 60
Ministan Lafiya, Osagie Ohanire, ya bayyana cewa yan Najeriya 9 na rasa ransu a kowane minti 60 saboda.
Malaria Ministan ya koka kan yadda...
Babban Abinda Nake Tsoro a Rayuwata – Don Jazzy
Babban Abinda Nake Tsoro a Rayuwata - Don Jazzy
Fitaccen mawakin nan na zamani, Don Jazzy ya bayyana babban abun da yake tsoro a rayuwarsa.
Don Jazzy ya ce yana matukar jin tsoron wutar jahannama domin an ce idan mutum ba...
Shugabar Kasar Tanzaniya, Samia ta Magantu Kan Masu Ganin Cewa Mace Bazata Iya Shugabanci...
Shugabar Kasar Tanzaniya, Samia ta Magantu Kan Masu Ganin Cewa Mace Bazata Iya Shugabanci ba
Shugabar kasar Tanzaniya, Samia Suluhu Hassan ta yi magana kan yadda mutane ke hangen karfin mata wajen jagoranci a duniya.
Afirka tana kan gaba da kyawawan...