Motar Kwastam ta Kashe Mutane 5 yayin Bin Fasakwaurin Shinkafa a Jahar Katsina
Motar Kwastam ta Kashe Mutane 5 yayin Bin Fasakwaurin Shinkafa a Jahar Katsina
Wata motar kwastam ta kucce ta yi kan jama'a yayin da ta biyo yan fasa kwauri a garin Jibia dake jahar Katsina.
Rahotanni sun bayyana cewa hatsarin da...
ALLAH ya yi wa Mataimakin Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
ALLAH ya yi wa Mataimakin Sheikh Dahiru Bauchi Rasuwa
Sheikh Umar Sulaiman ya rigamu gidan gaskiya a yau Litinin a gidansa dake Kaduna yana da shekara 76.
Kafin rasuwarsa, shine mataimakin shahararren malamin addinin musulunci, Sheikh Dahiru Bauchi.
Dan marigayin, Mustapha Sulaiman,...
Shugaban Jam’iyyar PDP ya Kalubalanci Mambobin Jam’iyyar Kan Batun ya yi Murabus
Shugaban Jam'iyyar PDP ya Kalubalanci Mambobin Jam'iyyar Kan Batun ya yi Murabus
A karshe shugaban jam'iyyar PDP, Prince Uche Secondus ya magantu a kan neman da wasu mambobin jam'iyyar ke yi na yayi murabus.
Secondus ya bayyana cewa shi ba zai...
Kotu ta Yanke wa Mijin da Kashe Matarsa a Jahar Jigawa Hukuncin Kisa
Kotu ta Yanke wa Mijin da Kashe Matarsa a Jahar Jigawa Hukuncin Kisa
Kotu ta samu wani magidanci da laifin kashe Mai dakinsa a jahar Jigawa.
Alkali ya gamsu Rabiu Mamman ya kashe mai dakinsa a shekarar 2016 Za a kashe...
Dokar Zaman Gida: ‘Yan Kungiyar IPOB Sun Kona Fasinja a Jahar Imo
Dokar Zaman Gida: 'Yan Kungiyar IPOB Sun Kona Fasinja a Jahar Imo
Mambobin IPOB sun yi wa wani fasinja kurmus a karamar hukumar Ahiazu Mbaise ta jahar Imo.
An gano cewa miyagun sun tare motocin dake zuwa Imo daga Umuahia kan...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Maigida Sunyi Garkuwa da Matarsa da ‘Yarsa a Jahar Ekiti
'Yan Bindiga Sun Kashe Maigida Sunyi Garkuwa da Matarsa da 'Yarsa a Jahar Ekiti
Wasu da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai farmaki kan wasu iyalai a titin.
Ewu – Ayetoro Ekiti a jahar Ekiti An tattaro cewa...
Rundunar Sojojin Kasa ta Dakile Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Damboa...
Rundunar Sojojin Kasa ta Dakile Harin da Mayakan Boko Haram Sukai Yunkurin Kaiwa Damboa a Jahar Borno
Sojojin sun ɗauki matakin gaggawa a kan wasu mayakan Boko Haram da suka yi yunkurin kai hari Damboa Dakarun sojin su.
sakar musu ruwan...
Rashin Tsaro: PDP ta Caccaki Masari da Shugaba Buhari
Rashin Tsaro: PDP ta Caccaki Masari da Shugaba Buhari
Jam'iyyar PDP ta yi kira ga Gwamna Aminu Masari da ya fito fili ya sanar da Buhari cewa ya gaza.
Sakataren yada labarai na babbar jam'iyyar hamayyar yace abun kunya ne yadda...
Harkar Siyasa ta Dukkanin Masu Sha’awar Cigaban ƙasa ne – Gwamna Seyi Mekinde
Harkar Siyasa ta Dukkanin Masu Sha'awar Cigaban ƙasa ne - Gwamna Seyi Mekinde
Siyasa a kowane mataki ba na shugabanni da ‘yan siyasar da ke gwamnati bane kawai; 'yan kasa suna da rawar ganin da za su taka.
Wannan shine ra'ayin...
Kungiyar NANS ta Koka Kan Rashin Tsaro da Dalibai ke Fuskanta
Kungiyar NANS na Koka Kan Rashin Tsaro da Dalibai ke Fuskanta
Kungiyar dalibai a Najeriya ta bayyana bukatar ayyana 'yan bindiga a matsayin 'yan ta'adda.
Wannan na fito wa ne daga bakin shugaban NANS a ranar Lahadi 8 ga watan Agustan...