Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka

0
Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka   Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana a kan rasa rawaninsa. Muhammadu Sanusi II ya ce ya hakura da mulki ne domin ya tsira da mutuncinsa Sanusi II...

Zahra Bayero: Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta yi Magana Kan Shigar Amaryar Yusuf...

0
Zahra Bayero: Hukumar Hisbah ta Jahar Kano ta yi Magana Kan Shigar Amaryar Yusuf Buhari   Bayan kwanaki da bikin Bridal Shower, Hisbah ta mayar da martani ga jama'a. Kwamandan Hizbah ya ce laifi ne a addini cigaba da yada hotunan a...

Cikin Kwanaki 4 ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 70 a Jahar Plateau

0
Cikin Kwanaki 4 'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 70 a Jahar Plateau Kungiyar mutan Irigwe sun yi ikirarin cewa yan bindiga sun kashe musu mutum 70. Rikici a Pleteau kwanakin baya ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya Gwamnatin Plateau ta...

2023: Kada ku Bari Wanda ya Haura Shekaru 60 ya Zama Shugaban Kasar Najeriya...

0
2023: Kada ku Bari Wanda ya Haura Shekaru 60 ya Zama Shugaban Kasar Najeriya - IBB   Tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida, ya bayyana dalilin da ya sa bai kamata 'yan Najeriya su zabi tsofaffin 'yan...

Abinda ke Faruwa a Yanzu Yafi Muni Kan Abinda ya Faru Yayin da Nake...

0
Abinda ke Faruwa a Yanzu Yafi Muni Kan Abinda ya Faru Yayin da Nake Mulki - IBB   Tsohon shugaban kasa na mulkin soja, Ibrahim Babangida, yace ya yaki rashawa fiye da shugaba Buhari. Ya kara da cewa wadanda suka yi mulki...

‘Yan Bindiga 3 da Sufeton ‘Dan Sanda 1 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Imo

0
'Yan Bindiga 3 da Sufeton 'Dan Sanda 1 Sun Rasa Rayukansu a Jahar Imo   'Yan bindiga sun bankawa ofishin 'yan sanda dake Orlu a jahar Imo wuta inda ya kone kurmus. An gano cewa miyagun sun dinga wurga bama-bamai ofishin inda...

Jiga-Jigan PDP da APC Sun Nuna Ra’ayinsu Akan a Bawa Matasa Ragamar Kula da...

0
Jiga-Jigan PDP da APC Sun Nuna Ra'ayinsu Akan a Bawa Matasa Ragamar Kula da Shugabancin Kasa An ƙarfafa wa matasan Najeriya gwiwar cewa su shirya don jagorantar kasar bayan zaɓen shugaban ƙasa mai zuwa. Wasu manyan jiga-jigan PDP da APC da...

An Kama Mutumin da ya yi Karantsaye ga Tsaron Gidan Gwamnatin Jahar Borno

0
An Kama Mutumin da ya yi Karantsaye ga Tsaron Gidan Gwamnatin Jahar Borno   An kama wani Santiago Alexander da direbansa sakamakon yin karantsaye ga tsaron gidan gwamnatin jahar Borno. Duk da dai jami’an tsaron gidan gwamnati sun dakatar da motar amma...

Gwamna Zulum ya Magantu Kan Rikicin Rushe Coci da Kai a Jahar Borno

0
Gwamna Zulum ya Magantu Kan Rikicin Rushe Coci da Kai a Jahar Borno   Gwamna Babagana Zulum na jahar Borno ya yi alawadai da rikicin rushe wata coci da akayi kuma ya umarci ‘yansanda suyi bincike akai. Akalla an kashe mutum daya...

Hukumar EFCC ta Kama Ma’aikatan Banki Guda 2 Kan Cinye Kudin Mamaci a Jahar...

0
Hukumar EFCC ta Kama Ma'aikatan Banki Guda 2 Kan Cinye Kudin Mamaci a Jahar Cross River   Hukumar EFCC ta yi nasarar daure wasu ma'aikatan banki da suka cinye kudin mamaci a bankinsu. Wannan ya faru ne a jahar Cross River a...