Sukar Gwamnatin Buhari: Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hunkunta Bishop Kukah
Sukar Gwamnatin Buhari: Kungiyar Arewa ta Nemi da a Hunkunta Bishop Kukah
Matasan Arewa sun bi sahun sauran kungiyoyi don yin martani a kan furucin Bishop Kukah game da gwamnatin Shugaba Buhari.
Kungiyar matasan bata tsaya ga Allah-wadai da furucin malamin...
‘Yan Bindiga: Rundunar ‘Yan Sanda ta yi Nasarar Kama Wani Mai Unguwa da Wasu...
'Yan Bindiga: Rundunar 'Yan Sanda ta yi Nasarar Kama Wani Mai Unguwa da Wasu Mutane
Mai unguwar ƙauyen Tungan-Iliya da wasu mutane goma sun shiga hannu bisa zarginsu da kai hari a ƙaramar hukumar Mashegu dake jihar Neja.
Rundunar yan sanda...
Harin Boko Haram: Gwamnan Borno ya Kai Ziyara ga Kauyukan da Harin ya Shafa
Harin Boko Haram: Gwamnan Borno ya Kai Ziyara ga Kauyukan da Harin ya Shafa
Yayinda ake ci gaba da yaki da ta’addanci, Boko Haram ta kai hari karamar hukumar Hawul a jihar Borno.
An kashe mutane uku, yayinda aka lalata ofishin...
Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure
Kasar Saudiyya ta Sanar da Mafi Karancin Shekarun Aure
Mahukunta a kasar Saudiyya sun tsayar da shekaru goma sha takwas a matsayin mafi karacin shekarun aure.
A wata takardar mai dauke da sa hannun ministan shari'a kuma shugaban kotunan Saudi, an...
Abuja: Gobara ta Lashe Shaguna da Dama a Kasuwar Galadima
Abuja: Gobara ta Lashe Shaguna da Dama a Kasuwar Galadima
Anyi gobarar da ta janyo asarar miliyoyin naira a kasuwar Galadima da ke Gwarimpa a birnin tarayya Abuja.
Masu shaguna da abin ya shafa sun bayyana irin asarar da suka tafka...
Bayan Harin Boko Haram: ‘Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida
Bayan Harin Boko Haram: 'Yan Kauyukan Sun Fara Komawa Gida
Mazauna kauyukan karamar hukumar Hawul da Boko Haram suka ragargaza sun fara komawa gida.
Mayakan ta'addancin sun kai hari kauyukan inda suka kone majami'u biyu a ranar Kirsimeti.
Sun bayyana yadda suka...
Katsina: ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu
Katsina: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Mutane Tare da Kashe Wasu
Masu garkuwa sun sace a ƙalla mutane 48 daga ƙauyuka daban-daban a ƙaramar hukumar Batsari a Katsina.
Ƙauyukan da ƴan bindiga suka kai harin sun hada da Garin Dodo, Bakon...
An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai
An Fara Rigakafin Cutar Korona a Turai
Kungiyar Tarayyar Turai ta fara riga- kafin korona a dukkan nahiyar, a wani mataki da ta kira "Hadin kai don yaki da annoba".
Shugabar Hukumar Tarayyar Turai Ursula von der Leyen ta ce allurar...
Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona
Paulinee Tallen: Ministar ta Kamu da Cutar Korona
Ministar al'amuran mata ta Najeriya Paulinee Tallen ta kamu da cutar korona.
Ministar ta bayyana hakan ne cikin wata sanarwa da ta aikawa manema labarai mai dauke da sa hannunta.inda tace cutar bata...
EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar
EFCC: Wata ƙungiyar ta Buƙaci Shugaba Buhari da ya ja Kunnan Hukumar
Wata ƙungiyar masu ɗauke da makamai a yankin Naija Delta, ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari ya gaggauta umartar jami'an hukumar EFCC su janye daga harabar gidan jagoransu Tompolo,...






















