Babu Wanda Zai Shigo da Haramtatun Kaya Sai Mun Gane – Ministan Harkokin Cikin-Gida

0
Babu Wanda Zai Shigo da Haramtatun Kaya Sai Mun Gane - Ministan Harkokin Cikin-Gida   Gwamnatin Najeriya ta ce bude iyakoki ba zai bada damar shigo da shinkafa ba. Rauf Aregbesola yace sam ba za a bari a shigo da kayan waje...

Fim din Ali Nuhu, “Bana Bakwai” Ya Sauya Akalar Fina Finan Kannywood.

0
Fim din Ali Nuhu, "Bana Bakwai" Ya Sauya Akalar Fina Finan Kannywood Musa Sani Aliyu AREWA AGENDA HAUSA - Shekara ta 2020 tazo da abubuwa dayawa marasa dadi ta fuskoki da dama, kama daga annobar cututtuka zuwa ga durkushewar kasuwanci, dama...

Yadda Muka Tafiyu a Hannun ‘Yan Bindiga – Daliban GSSS Kankara

0
Yadda Muka Tafiyu a Hannun 'Yan Bindiga - Daliban GSSS Kankara   Daliban makarantar GSSS Kankara sun yi bayani filla-filla kan halin da suka tsinci kansu a ciki bayan harin da yan bindiga suka kai masu. Wani dalibi ya ce a lokacin...

Yadda Wasu  Daliban Su Tsira a Hannun ‘Yan Bindiga

0
Yadda Wasu  Daliban Su Tsira a Hannun 'Yan Bindiga   Rahotanni da sanyin safiyar ranar Asabar sun wallafa labarin yadda 'yan bindiga suka kai hari wata makarantar sakandire a Katsina. 'Yan bindiga sun dira dakin kwanan dalibai da ke makarantar sakandiren kimiyya...

Dan Majalisa: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa

0
Dan Majalisa: Masu Garkuwar Sun Nemi Kudin Fansa   Masu garkuwa da mutanen da suka sace Honourable Bashir Muhammed sun bukaci a biya naira miliyan 150 kafin su sake shi. Honourable Muhammed ya kasance mamba a majalisar dokokin jihar Taraba. Wasu yan bindiga...

Kungiyar PTF ta Koka da Karuwar Cutar Korona

0
Kungiyar PTF ta Koka da Karuwar Cutar Korona   Kwamitin PTF ya zargi kungiyoyin addini da laifi wajen yaduwar COVID-19. A halin yanzu cutar ta sake dawo wa, ta na harbin mutane a jihohin Najeriya. Boss Mustapha ya ce ana saba ka’ida wajen...

Pantami: ‘Yan Najeriya Sunyi Martani Kan Rage Kudin Data

0
Pantami: 'Yan Najeriya Sunyi Martani Kan Rage Kudin Data   Mutane da dama sun caccaki gwamnati a kan ikirarin ma'aikatar sadarwa ta rage 50% daga kudin data. Ma'aikatar ta ce tayi ikirarin rage farashin data tun watan Janairun 2020 zuwa watan Nuwamba,...

Brazil: Mutumin da Yafi Kowa Arziki a Kasar ya Rasu

0
Brazil: Mutumin da Yafi Kowa Arziki a Kasar ya Rasu   Mashahurin attajirin Brazil dan asalin kasar Lebanon Joseph Safra, ya rasu ranar Alhamis ya na da shekara 82, a cewar bankin sa. An haife shi a 1938 ga wasu iyalai Yahudawa...

Adadin Kanawa da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Titin Kaduna Zuwa Abuja

0
Adadin Kanawa da 'Yan Bindiga Suka Kashe a Titin Kaduna Zuwa Abuja   Yan bindiga sun yi sanadiyar mutuwar mutane 16 yan asalin jihar Kano a kan hanyar su ta dawowa kano daga Abuja a babban titin Kaduna zuwa Abuja. Wata majiya...

Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram – Ministan Tsaro

0
Rundunar Sojojin Najeriya Zata Iya Kawo Karshen Boko Haram - Ministan Tsaro   Ministan tsaro, Manjo janar Bashir Magashi, ya ce sojojin Najeriya sune mafi nagarta a cikin Afirka. Magashi ya ce rundunar sojin Najeriya za ta iya kawo karshen Boko haram...