Sunayen ‘Yan Siyasa da Masu Mulki da Suka Kamu da Ciwo a Gaban Masu...

0
Sunayen 'Yan Siyasa da Masu Mulki da Suka Kamu da Ciwo a Gaban Masu Shari'a   Ana yawan zargin ‘yan siyasa da masu mulki a Najeriya da rashin gaskiya wadanda su ka hada da sata, almundahana da baba-kere da dukiyar al’umma. Yayin...

Tantance Mambobi: Jam’iyyar APC ta ɗaga Ranar Fara Rijista

0
Tantance Mambobi: Jam'iyyar APC ta ɗaga Ranar Fara Rijista   Jam'iyyar APC ta sanar da dage fara rijistar sabbi da tantance soffin mambobinta. Karshen watan Nuwamba ne APC ta sanar da cewa za ta fara aikin rijistar daga ranar 12 ga watan...

Rundunar Sojoji ta Fadin Dalilin Soke Taron da Zatai

0
Rundunar Sojoji ta Fadin Dalilin Soke Taron da Zatai   Babban jami'in rundunar sojan Najeriya da ke hallartar taron shekara-shekara ta babban hafsan sojan kasar Najeriya ya kamu da korona. Hakan ya tilasatawa rundunar soke sauran abubuwan da aka shirya gudanawar yayin...

Kotu ta Hana Bada Belin Wani Farfesa

0
Kotu ta Hana Bada Belin Wani Farfesa   Ignatius Uduk zai shafe akalla kwanaki biyar a gidan yari kafin ya samu beli. Farfesan ya na kotu da hukumar EFCC ne bisa zargin hannu a magudin zabe. Malamin makarantar ya karyata zargin da ake...

Faisal Maina: Jami’an Tsaro Sun Kama Ɗan Maina

0
Faisal Maina: Jami'an Tsaro Sun Kama Ɗan Maina   Jami'an tsaro sun kama dan Abdulrasheed Maina, Faisal, da ya tsere daga hannun beli. Bayan tserewarsa ne kotu ta bawa jami'an tsaro umurnin kama shi a duk inda suka ganshi. Ana tuhumar Faisal da...

Da Yiyuwar Za’a Kara Saka Dokar Kulle Jahar Kaduna

0
Da Yiyuwar Za'a Kara Saka Dokar Kulle Jahar Kaduna   'Yan Najeriya sun fara nuna damuwarsu dangane da hauhawar alkaluman masu kamuwa da cutar korona da ake samu. Gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufa'i, ya yi kurarin cewa zai sake saka dokar kulle...

Cutar Corona ta yi Silar Mutuwar Wani Babban Kwamandan Sojoji

0
Cutar Corona ta yi Silar Mutuwar Wani Babban Kwamandan Sojoji   Cutar korona ta yi sanadiyar rasuwar babban kwamandan Sojojin Najeriya, Irefin. Irefin ya fara rashin lafiya ne bayan ya halarci taron hafsoshin sojoji da ke gudana a Abuja. Rundunar soji ta dakatar...

Ko Mai ne Hujjar Buhari na Kin Cire Shugabannin Tsaro ?

0
Ko Mai ne Hujjar Buhari na Kin Cire Shugabannin Tsaro ?   Har yanzu 'yan Nigeria na cigaba da yin korafi a kan cigaba da aiki da shugaba Buhari ke yi da shugabannin hukumomin tsaro. Shugaba Buhari ya yi burus da dukkan...

Shugaban Kasa: Majalisar Wakilai ta yi Martani Kan Dokar Majalisar

0
Shugaban Kasa: Majalisar Wakilai ta yi Martani Kan Dokar Majalisar   Majalisar wakilai na neman gabatar da wani kudiri da zai tursasa zababben shugaban kasa ko gwamna bayyana yan majalisarsa cikin kwanaki 30 bayan karban mulki. Sabuwar dokar na kuma neman majalisa...

Kungiyar NANS ta yi Martani Kan Yajin Aiki

0
Kungiyar NANS ta yi Martani Kan Yajin Aiki   Kungiyar NANS ta ce dalibai sun gaji da yajin-aikin da Malaman Jami’a su ke yi. Shugaban kungiyar Daliban yace za su zauna da shugabannin ASUU da gwamnati. Sunday Asefon ya ce za su rufe...