Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU

0
Gwamnatin Tarayya Tayi Martani Kan ASUU   Gwamnatin tarayya ta musanta maganar da shugaban ASUU yayi a ranar karshen mako. Ta ce tana kan hanyar cika duk alkawuran da ta daukar wa ASUU, ta ma cika wasu yanzu haka. Sannan sun yi...

ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Muhammad Sani Umar Kalgo Rasuwa   Manyan mutane da ma su fada a ji a jihar Kebbi sun halarci jana'izar Muhammad Sani Umar Kalgo. Marigayi Kalgo ya rasu da safiyar ranar Talata bayan fama da gajeriyar rashin lafiya. An...

2023: APC ta ba wa Wanda Suka shiga Jam’iyyar Damar Tsayawa Takara

0
2023: APC ta ba wa Wanda Suka shiga Jam'iyyar Damar Tsayawa Takara   Jam'iyyar APC ta amincewa wanda suka shiga jam'iyyar kwanan nan da wanda su ke shirin shiga tsayawa takara. Gwamna Nasiru El-Rufai na Jihar Kaduna ne ya bayyana haka bayan...

PDP ta yi Kira ga INEC da ta Soke Ragistar da Aka ba APC

0
PDP ta yi Kira ga INEC da ta Soke Ragistar da Aka ba APC   PDP tayi kira ga hukumar INEC ta soke rajistar da aka yi wa APC tun 2013. Jam’iyyar hamayyar tace tun da aka sauke shugabannin PDP, ta tashi...

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na Ganawa da Gwamnoni 36   Shugaba Muhammadu Buhari ya shiga labule da gwamnonin kasar 36. Sun shiga ganawar ne a fadar villa a ranar Talata, 8 ga watan Disamba. Zuwa yanzu babu wani cikakken bayani game da ganawar...

An Musanta Rahoton Gidan Rediyo,Kan karbar kudin Fansa da Jami’an Tsaro keyi.

0
An Musanta Rahoton Gidan Rediyo,Kan karbar kudin Fansa da Jami'an Tsaro keyi.   Shugaban kasuwar siyar da shanu ta kwanar Dangora dake Kano, Sulaiman Yunusa Gwarmai ya bayyana cewar wani rahoto da wani gidan rediyo a jihar ta Kano. ya kawo dake...

Fatima Yarinya Wadda Ke Rarrafe Cikin Tsakiyar Rana Domin Zuwa Makaranta

0
Fatima Yarinya Wadda Ke Rarrafe Cikin Tsakiyar Rana Domin Zuwa Makaranta   Tare da cewar rana mai zafi na tsananin dukanta,harma ta ratsa fatar ta,ta keta ta shiga cikin jinin jikinta,amma marainiya Fatima haka take tsantsar kaunar zuwa makaranta. Binciken Arewa Agenda...

Abdulfatah Ahmed: EFCC ta Gayyaci Tsohon Gwamnan Kwara

0
Abdulfatah Ahmed: EFCC ta Gayyaci Tsohon Gwamnan Kwara    Hukumar EFCC ta gayyaci tsohon gwamnan jihar Kwara, Abdulfatah Ahmed zuwa ofishinta. Fatah ya tabbatar da wannan gayyata, inda yace ya amsa ta a ranar Litinin, 7 ga watan Disamba harma ya koma...

APC ta Sauke Shugabannin Jam’iyyarta

0
APC ta Sauke Shugabannin Jam'iyyarta   An tsawaita wa'adin kwamitin rikon kwaryan uwar jam'iyyar APC karkashin Buni. An sallami tsohon mataimakin Oshiomole, Hilliard Eta, wanda ya shigar da jam'iyyar kotu. Za'a shirya taron gangamin jam'iyyar nan da watanni shida. Majalisar zartaswa, NEC, na jam'iyyar...

Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu ‘Yan Bindiga

0
Rundunar Sojoji ta yi Nasarar Kashe Wasu 'Yan Bindiga   Rundunar soji ta 'Operation Whirl Stroke (OPWS) ta hallaka mutane uku a wani barin wuta da suka yi a daren Lahadi. An ruwaito cewa yan bindigar sun mamaye Adaka kuma suna yi...