Wasu Fussatatun Matasa Sun Harbe Wani Dan Sanda Har Cikin Caji Ofis
Wasu Fussatatun Matasa Sun Harbe Wani Dan Sanda Har Cikin Caji Ofis
Wata zanga-zanga ta barke ranar Juma'a a babban ofishin rundunar 'yan sanda da ke yankin Ado a jihar Ekiti.
Kakakin rundunar 'yan sandan jihar ya ce masu zanga-zangar suna...
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban APC
Anyi Garkuwa da Wani Shugaban APC
Wasu 'yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun shiga har gida tare da yin awon gaba da shugaban jam'iyyar APC a jihar Nasarawa.
Kamar yadda kwamishinan 'yan sandan jihar, Emmanuel Bola...
Wani Shugaban PDP Ya Rasu Bayan ‘Yan Bindiga Sun Harbe Shi – Lawal Dako
Wani Shugaban PDP Ya Rasu Bayan 'Yan Bindiga Sun Harbe Shi - Lawal Dako
Allah ya yi wa Alhaji Lawal Dako, shugaban jam'iyyar PDP na karamar hukumar Sabuwa a Katsina rasu.
Alhaji Lawal Dako ya rasu ne sakamakon harbinsa da 'yan...
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa
2023: Wasu Ministocin Buhari Suna Son Haye Kan Kujerarsa
Bayani da zafi ya nuna cewa wasu ministocin Buhari biyu suna zawarcin kujerarsa.
Kamar yadda aka gano, suna daga cikin wadanda suka assasa sauke Adam Oshiomhole.
An gane cewa basu son tsarin mulkin...
2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa –...
2023: Ba Zamu Laminta ba Kirista da Arewa ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa - Farfesa Mahuta
Tuni an fara kulle-kulle da maganganu a kan gwamnati ta gaba da zata karbi mulki daga hannun Buhari.
Yanki arewacin Nigeria ba zai manta da...
Zamfara: ‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Liman da Wasu Masallata, Sun Kashe Wasu
Zamfara: 'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa da Liman da Wasu Masallata, Sun Kashe Wasu
'Yan bindiga sun kai hari masallacin Juma'a a kauyen Dutsin Gari a Kanoma Jihar Zamfara.
'Yan bindigan sun kashe mutane biyar bayan sun bude wuta wadda hakan yasa...
Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa
Gwamnan Ebonyi ya Sallami Wasu Hadimansa
Gwamnan Ebonyi ya sake rabuwa da wasu hadimansa bayan komawa APC.
Ya shahara da sallaman hadimansa idan ya fahimci ba sa aikinsu yadda ya bukata.
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya sallami hadimansa hudu kan zargin...
Yadda ALLAH ya Tserar da ni Daga Hannun ‘Yan Bindiga – Wani Basarake
Yadda ALLAH ya Tserar da ni Daga Hannun 'Yan Bindiga - Wani Basarake
Basarake mai daraja ta ɗaya a Jihar Kogi ya bayyana yada ya tsallake rijiya da baya yayin da ƴan bindiga suka tare motarsa.
Basaraken ya alakanta rushe rundunar...
ASUU: Muna Kan Bakarmu Akan Yajin Aiki
ASUU: Muna Kan Bakarmu Akan Yajin Aiki
ASUU ta yi watsi da rahoton cewa ta janye daga yajin aiki.
Kungiyar ta malamai ta fara yaji ne tun watan maris gabanin bullar cutar Korona a Najeriya.
Shugaban kungiyar malaman jami'o'i a Najeriya ASUU,...
Oyo: An Kama Wasu Mutane Akan Babbakke Naman ‘Yan Sanda
Oyo: An Kama Wasu Mutane Akan Babbakke Naman 'Yan Sanda
Ana zargin wasu mutane biyu da cin babbakakken naman yan sanda a Ibadan babban birnin jihar Oyo.
Duka su biyun sun karyata zargin yayin da kowa yake alakanta laifin ga dan...