Jami’an ‘Yan Kwana-Kwana Sunyi Nasarar Ceto Wata Dattijuwa a Rijiya

0
Jami'an 'Yan Kwana-Kwana Sunyi Nasarar Ceto Wata Dattijuwa a Rijiya Jami'an hukumar Kwana kwana sun yi nasarar ceto wata dattijuwa mai shekaru 80 da ta fada cikin rijiya a Kano. Dattijuwar wacce ke zaune a Tundun Wuzurchi ta fada cikin rijiyar...

Ya Zama Wajibi Dan kabilar Igbo ya Gaji Buhari 2023 – Abaribe

0
Ya Zama Wajibi Dan kabilar Igbo ya Gaji Buhari 2023 - Abaribe   Shugaban marasa rinjaye a majalisa ya soki Buhari na bangaranci. Wannan ba shi bane karo na farko da zai zargi Buhari da rashin son kabilarsa ba. Ya ce wajibi ne...

Karo na Biyu da Najeriya ta Fada Cikin Matsanancin Halin Tattalin Arziki

0
Karo na Biyu da Najeriya ta Fada Cikin Matsanancin Halin Tattalin Arziki   Alkallumar kiddigar abinda kasa ke samu sun nuna cewa Najeriya ta sake shiga matsin tatallin arziki a hukumance. Matsin tattalin arzikin da kasar ta fada shine mafi muni da...

Kaduna: ‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Kusa da Tashar Jirgin Kasa

0
Kaduna: 'Yan Bindiga Sun Kai Hari Kusa da Tashar Jirgin Kasa   Mahara sun kai hari kusa da tashar jirgin kasa a jihar Kaduna a daren Juma'a, 20 ga watan Nuwamba. Yan bindigan sun kashe wani bawan Allah sakamakon harbinsa da suka...

Gwamnan Bauchi ya Musanta Zance Barin Shi Jam’iyyar PDP

0
Gwamnan Bauchi ya Musanta Zance Barin Shi Jam'iyyar PDP Gwamna Bala Mohammad na Jihar Bauchi ya musanta raɗe raɗin cewa zai fice daga jam'iyyar PDP. Gwamnan ya bayyana cewa duk wani batu dangane da canjin sheka ko zaɓen 2023 abu ne...

Wasu Gwamnonin APC Sun Ziyarci Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan

0
Wasu Gwamnonin APC Sun Ziyarci Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan   Jaridar TheCable ta wallafa rahoton yadda wasu gwamnoni da jagororin jam'iyyar APC suka ziyarci tsohon shugaban kasa; Goodluck Jonathan. Ana zargin cewa ganawar ba zata rasa nasaba da kulle-kullen takarar shugaban...

Munfi Amfana da APC Fiye da PDP – Gwamnan Ebonyi

0
Munfi Amfana da APC Fiye da PDP - Gwamnan Ebonyi Jihata ta fi samun romon demokradiyya karkashin Buhari fiye Obasanjo, Yar'adua da Jonathan, Umahi. Ya yi jawabi kwana daya bayan sauya sheka daga tsohuwar jam'iyyar ta PDP zuwa APC. Umahi ya kasance...

‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Samari da Ake Zargin Matsafa ne

0
'Yan Sanda Sun Kama Wasu Samari da Ake Zargin Matsafa ne An kama wasu samari 2 da ake zargin 'yan damfara ne da akwatin gawa cike da 'yan kamfan mata da rigunan nono a jihar Delta. 'Yan sa kai ne suka...

Yanda Sojojin Najeriya ke Samun Nasara Aka Kungiyar Boko Haram

0
Yanda Sojojin Najeriya ke Samun Nasara Aka Kungiyar Boko Haram   Sojojin Najeriya suna cigaba da samun nasarar ragargazar 'yan Boko Haram da suka yi garkuwa da wasu mutane 5 a Maiduguri. 'Yan ta'addan sun nemi naira miliyan 2 daga hannun iyalansu,...

Gwamnan Borno Ya Gwangwaje Kananan Malamai da Sababbin Gidaje

0
Gwamnan Borno Ya Gwangwaje Kananan Malamai da Sababbin Gidaje Bayan ginawa manyan ma'aikata gidaje 20, gwamna Zulum ya sake gwangwaje kananan malamai. Zulum ya gina wadannan gidaje cikin watanni 11 kacal. Ya bada umurnin samar da shiri da zai baiwa ma'aikatan jami'ar...