Wanda suka Bar Boko Haram su Suka Kashe Kanal D.C Bako – Ali Ndume

0
Wanda suka Bar Boko Haram su Suka Kashe Kanal D.C Bako - Ali Ndume Tubabbun 'yan Boko Haram ne suka yi sanadiyyar mutuwar Kanal D.C. Bako, cewar Sanatan jihar Borno, Ali Ndume. Ndume ya yi wannan furucin ne a ranar Laraba,...

ALLAH ya yi wa Kwamishinan lafiya – Emmanuel Ikwulonu Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Kwamishinan lafiya - Emmanuel Ikwulonu Rasuwa Allah ya yiwa kwamishinan lafiya na jihar Benue, Dr Emmanuel Ikwulonu, rasuwa. An tattaro cewa an yi wa Ikwulonu tiyata na wani rashin lafiya da ba a bayyana ba, amma sai...

An Samu Damar Kama Wanda ya Hada Bidiyon Auren Buhari da Sadiya

0
An Samu Damar Kama Wanda ya Hada Bidiyon Auren Buhari da Sadiya Idan ba a manta ba, a watan Janairun 2020 ne bidiyon auren shugaban kasa Buhari da minista Sadiya Umar Faruk yayi ta yawo. Hukumar DSS ta samu nasarar damke...

Wasu Bata Gari Sun Kai Hari Ofishin ‘Yan Sanda, An Rasa Mutane 2

0
Wasu Bata Gari Sun Kai Hari Ofishin 'Yan Sanda, An Rasa Mutane 2 Rundunar yan sanda ta tabbatar da harin da aka kai kan ofishin yan sanda a jihar Edo. An tattaro cewa an aiwatar da aika-aikan ne a ranar Litinin,...

IGP ya Gurfanar da Wani Tsohon Gwamna a Gaban Kotu

0
IGP ya Gurfanar da Wani Tsohon Gwamna a Gaban Kotu IGP Mohammed Adamu ya yi karar wani tsohon mataimakin gwamnan Imo, Ikedioha Ohakim a gaban wata babbar kotun FCT. An gurfanar da Ohakim a ranar Laraba, 11 ga watan Nuwamba, kan...

Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III ya Bawa Gwamnan Zamfara Sarauta

0
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya Bawa Gwamnan Zamfara Sarauta Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar III ya nada gwamnan Jihar Zamfara Bello Matawalle sarautar Shettiman Sokoto. Sarkin Musulmin ya ce ya nada Matawalle sarautar ne don irin gudunmawa da girmama masarautun gargajiya. A...

An Gurfanar da Wasu ‘Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars

0
An Gurfanar da Wasu 'Yan Najeriya a Gaban Kotu Akan Zanga-zangar Endsars Wani mai fafutukar kare hakkin dan Adam ya dauki matakin doka a kan wasu yan Najeriya 50. A karar da ya shigar, mai fafutukar kare hakkin dan adam din...

Mun Kashe Makudan Kudi Don Kawo Karshen Boko Haram – Adariko Micheal

0
Mun Kashe Makudan Kudi Don Kawo Karshen Boko Haram - Adariko Micheal Wani shaida a shari'ar Dasuki ya bayyana makudan kudin da aka kashe wajen addu'a kadai. Ya ce an yi amfani da ofishin Dasuki wajen tura kudade kamfanoni da asibiti. Kotu...

NDLEA ta cafke Wasu Mutane da Miyagun ƙwayoyi

0
NDLEA ta cafke Wasu Mutane da Miyagun ƙwayoyi Hukumar NDLEA ta damke mutane 92 da take zargi da fataucin miyagun kwayoyi a jihar Kano. NDLEA ta samu wannan gagarumin nasara ne a cikin watan Oktoba. Shugaban hukumar a Kano, Ibrahim Abdul, ya...

ALLAH ya yi wa Tsohon Gwamnan Kaduna Rasuwa – Abdulkadir Balarabe Musa

0
  ALLAH ya yi wa Tsohon Gwamnan Kaduna Rasuwa - Abdulkadir Balarabe Musa   Tsohon gwmnan Kaduna, Alhaji Abdulkadir Balarabe Musa ya rasu. Marigayin ya rasu ne a safiyar ranar Laraba a gidansa da ke Aliyu Turaki Road Unguwar Sarki Kaduna. Ya rasu yana...