Kaduna:Gwamnan ya yi Magana a Kan Fastocinsa na Takarar Shugabancin Kasa

0
Kaduna:Gwamnan ya yi Magana a Kan Fastocinsa na Takarar Shugabancin Kasa Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya musanta sanin wanda ya ke da alhakin hada hotunansa a fostoci a matsayin dan takara. A cewar gwamnan, ba shi da niyyar neman...

Shugaban Majalisar dokoki: An Dauke Wasu Mutane 2 Daga Gidan

0
Shugaban Majalisar dokoki: An Dauke Wasu Mutane 2 Daga Gidan  An auka gidan Shugaban Majalisar dokokin Adamawa an yi barna a jiya. ‘Yan Sanda sun tabbatar da cewa an kashe wani Mai gadi 1 da aka samu . ‘Yan bindigan sun tsere...

Obasanjo: Dalilin da Yasa Aka Tsige Rashidi Ladoja Daga Gwamna a Shekarar 2006

0
Obasanjo: Dalilin da Yasa Aka Tsige Rashidi Ladoja Daga Gwamna a Shekarar 2006 Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, ya yi waiwaye adon tafiya a kan dalilin tsige tsohon gwamnan jihar Oyo, Rashidi Ladoja. Ladoja ya lashe zaben kujerar gwamnan jihar Oyo...

Buhari ga ‘Yan Najeriya: Ku Kara Hakuri da mu

0
Buhari ga 'Yan Najeriya: Ku Kara Hakuri da mu Shugaban kasa Buhari ya roki 'yan Najeriya da su yi wa gwamnatinsa uzuri idan su na ganin gazawarsa. Ministan sadarwa da kuma al'adu, Alhaji Lai Mohammed shi ne ya bayyana hakan a...

Katsina: ‘Yan Sanda Sun Kama Dan Bindiga, Idi Dila ‘Sarkin wayo’

0
Katsina: 'Yan Sanda Sun Kama Dan Bindiga, Idi Dila 'Sarkin wayo' Idi Dila 'sarkin wayo', matashin dan bindiga, ya shiga hannun rundunar 'yan sandan jihar Katsina. Dila wata dabba ce mai matukar wayo da ke rayuwa a cikin manyan dazuka. Saboda tsabar...

Legas: Har Yanzu Wuta na Cigaba da ci a Kamfanin Mai OVH

0
Legas: Har Yanzu Wuta na Cigaba da ci a Kamfanin Mai OVH Gobara ta kama ma’ajiyar tankokin mai na OVH a unguwar Apapa, jihar Lagas. Ba a san abun da ya haddasa gobarar ba wacce ke ci gaba da ci har...

‘Yar Gidan Sarautar Saudiyya: Anyi Mata Fashi a Faransa

0
'Yar Gidan Sarautar Saudiyya: Anyi Mata Fashi a Faransa An yi kutse cikin gidan 'yar gidan sarautan Saudiyya da ke Faransa an yi mata sata. An sace mata kayayyaki da kudinsu ya kai Euro 600,000 da suka hada da agogo, zinarai...

Legas: Wasu Dalibai Sun Kamu da Cutar Korona

0
Legas: Wasu Dalibai Sun Kamu da Cutar Korona Annobar COVID-19 tana cigaba da yaduwa a jihohi kamar Legas, musamman bayan bude makarantu. An samu wasu malamai 5 da dalibi daya da ke dauke da cutar a wata makarantar sakandare. Bayan wata malama...

ENDSARS: Kotu ta bawa CBN Izinin Saka Sakata a Asusun Masu Assasa

0
ENDSARS: Kotu ta bawa CBN Izinin Saka Sakata a Asusun Masu Assasa Tun a cikin watan Oktoba babban bankin kasa ya nemi izinin kotu domin rufe wasu asusun banki 19. CBN ya nemi izinin rufe asusun ne bisa zargin cewa ana...

Ali Ƙwara Azare: ALLAH ya yi Masa Rasu

0
Ali Ƙwara Azare: ALLAH ya yi Masa Rasu Allah ya yi wa fitaccen mai kama 'yan fashi da barayi Ali Kwara rasuwa a ranar Juma'a. Marigayin ya rasu ne a garin Abuja bayan fama da rashin lafiya - Iyalansa sun sanar...