ENDSARS: Masar za ta Mayar da ‘Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar

0
ENDSARS: Masar za ta Mayar da 'Yan Najeriya Gida Saboda Zanga-Zangar Hukumomi a Masar sun ce za su mayar da wasu 'yan Najeriya gida, sakamakon gudanar da zanga-zangar End SARS ba tare da neman izini ba. Shugaban hukumar kula da 'yan...

Kano: Gwamnatin ta Kafa Kwamiti Don Zaftarewa Iyaye Kuɗin Makaranta

0
Kano: Gwamnatin ta Kafa Kwamiti Don Zaftarewa Iyaye Kuɗin Makaranta Gwammatin jihar Kano ta sanar da kafa wani kwamiti da zummar aiwatar da shirin zaftarewa iyayen ɗalibai a jihar kuɗin makaranta da kashi 25 cikin 100 sakamakon gararin da annobar...

SERAP ta Sha Alwashin Gurfanar da Majalisar Wakilan Najeriya a Gaban Kotu

0
SERAP ta Sha Alwashin Gurfanar da Majalisar Wakilan Najeriya a Gaban Kotu Kungiyar SERAP mai fafutukar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta yi barazanar gurfanar da majalisar wakilan Najeriya a gaban kotu, saboda aniyarta ta yin doka game da...

WAEC ta Rike Sakamakon Wasu ɗalibai

0
WAEC ta Rike Sakamakon Wasu ɗalibai An fitar da sakamakon jarrabawar kammala makarantun sakadire ta Afrika ta yamma wato WAEC da ɗalibai suka zana a wannan shekara. Alƙalumman da hukumar shirya jarrabarwar ta fitar sun nuna cewa kaso 65 cikin 100...

Habasha: ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Mutune a Jihar Oromo

0
Habasha: 'Yan Bindiga Sun Hallaka Wasu Mutune a Jihar Oromo Mahara sun kashe akalla mutun 32 tare da kona gidajen da dama a wani mummunan hari a yammacin Habasha. Hukumomi sun daura alhakin harin kan kungiyar yan tawaye ta Oromo Liberation...

Satar Mutane ya Dauƙi Sabon Salo a Najeriya

0
Satar Mutane ya Dauƙi Sabon Salo a Najeriya Matsalar satar mutane na daukar wani sabon salo a Najeriya, kasancewar yadda ake zuwa keɓaɓɓun wurare kamar masallaci da asibiti ana satar mutane. A jihar Nasarawa, kamar wasu sassan kasar da matsalar ta...

Zazzau: Sabon Sarkin Zai Jagoranci Kwamitin Matasa da Kungiyoyar NGF

0
Zazzau: Sabon Sarkin Zai Jagoranci Kwamitin Matasa da Kungiyoyar NGF An nada Kwamitoci bayan taron da Gwamnonin Arewa su ka yi a Kaduna. Sarkin Zazzau, Ahmad Nuhu Bamalli ne aka zabi ya rike kwamitin Matasa - Kusan wannan ne aikin farko...

Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau

0
Kaduna: Kotu ta Saka Ranar Sanar da Makomar Sabon Sarkin Zazzau Wata babbar kotun da ke zama a Dogarawa, jihar Kaduna ta yanke ranar 5 ga wata domin yanke hukuncin sharia'r da ake yi a kan nadin sabon sarki. Amma lauyan...

Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki?

0
Me ya sa ƙungiyar ASUU ta ƙi janye Yajin Aiki? Ɗaliban jami'a a Najeriya na ci gaba da jiran tsammani bayan shafe watanni bakwai suna zaman gida saboda yajin aikin ƙungiyar malaman jami'o'in ta ASUU. Tun a ranar 23 ga watan...

Ibadan: Kotu ta Datse Igiyar Auren Shekara 10

0
Ibadan: Kotu ta Datse Igiyar Auren Shekara 10 Matar aure ta zargi mijinta da sace mata 'yan kudadenta da ake boyewa a ma'adanarta. Bayan zargin sata, matar mai suna Shakirat ta yi zargin cewa mijinta ya na yi mata barazanar cewa...