Rashin halartar Buhari yasa ba zan yi muhawara ba – Atiku Abubakar

0
Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya fice daga zauren muhawarar da aka shirya yi yau da ‘yan takarar Shugabancin Najeriya a zaben 2019. Shugaba Buhari dai ya janye daga halartar muhawarar da aka shirya yi,...

Buhari ya kaddamar da tashar jirgin ruwa ta farko a Arewa

0
The post Buhari ya kaddamar da tashar jirgin ruwa ta farko a Arewa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Atiku ya tattauna da sashin Hausa na Muryar Amurka a birnin Washington

0
The post Atiku ya tattauna da sashin Hausa na Muryar Amurka a birnin Washington appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Fusatattun magoya bayan PDP sun kona motar ‘yan sanda a Jigawa

0
The post Fusatattun magoya bayan PDP sun kona motar ‘yan sanda a Jigawa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

Ziyarar Atiku Amurka: Shigar shantun kadangare

0
The post Ziyarar Atiku Amurka: Shigar shantun kadangare appeared first on Daily Nigerian Hausa.

2019: Ku zabi Buhari, umarnin kungiyar Izala ga mabiyanta

0
Fitacciyar kungiyar addinin Musulunci ta Najeriya wadda ke da rassa a kasashen Nijar da Kamaru ta yi kira ya mabiyanta da su zabi Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben Shugaban masa da za ai nan gaba a wata mainkamawa. Wannan...

Sifeton ‘Yan sanda na kasa ne ke da alhakin duk abinda ya same ni...

0
Shugaban Majalisar dattawa ya kasa Bukola Saraki ya kalubalanci ‘Yan sanda a lokacin da suke baiwa ‘yan daba da suka farmasa kariya a Ilorin babban birnin jihar Kwara. Haka kuma, Saraki ya kalubalanci Sifeton ‘Yan sanda na kasa akan yadda...

An sace jaka cike da daloli a dakin Robert Mugabe

0
An gurfanar da mutum uku a gaban kotun kasar Zimbabwe in da ake zarginsu da satar jakar tsohon shugaban kasar, Robert Mugabe, wadda ke dauke da $150,000 (kimanin Naira Miliyan 54). Wadanda ake zargin, sun kashe kudaden ne a kan...

Badakalar Ganduje: Lauyoyi 43 sun sha alwashin taimakawa Daily Nigerian akan Ganduje

0
A kalla manyan Lauyoyi 43 ne suka sha alwashin taimakawa mawallafin jaridar Daily Nigerian Malam Jaafar Jaafar da kuma Ita Daily Nigerian akan karat da Ganduje yakai su yana neman biliyan uku kan zargin bata masa suna. Babban lauyan Daily...

Badakalar Ganduje: Buhari na tantamar zuwa Kano yakin neman zabe

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewar ba lallai ne yaje jihar Kano yakin neman zabe ba, saboda abinda Gwamnan Kano Ganduje ya aikata na karbar cin hanci a wani faifan bidiyo na Gwamnan da Daily Nigerian ta Wallafa. Shugaba...