Bayan Rasa Mulki: Muhammadu Sanusi II ya yi Magana Kan Haka

 

Tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya yi magana a kan rasa rawaninsa.

Muhammadu Sanusi II ya ce ya hakura da mulki ne domin ya tsira da mutuncinsa Sanusi II ya na ganin babu mamaki an tunbuke shi ne saboda ya na fadin gaskiya.

Legas – Mai martaba Malam Muhammadu Sanusi II, tsohon sarkin Kano, ya yi magana a game da tunbuke shi da aka yi daga kan sarautar gidan dabo.

Sahelian Times ta ce yayin da ya yi bikin cika shekara 60, Muhammadu Sanusi II ya yi hira da ‘yan jarida.

Khalifan na darikar Tijjaniya a Najeriya, Malam Muhammadu Sanusi II ya ce da gan-gan da ya hakura da sarautar Kano bayan kusan shekara shida.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here