Sojojin Nijar Sun Kashe ƴan Bindiga Sama da 60 Sun ƙwato Shanu 250

 

Sojoji a Jamhuriyar Nijar sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga sama da 60 da kuma ƙwato shanu 250 da ‘yan bindigar suka sace.

Sojojin sun samu wannan nasara ne a wani aiki da suka aiwatar na haɗin-gwiwa a jihar Tillabery da kuma taimaka wa manoman yankin gudanar da ayyukansu cikin tsaro a gonaki.

Dakarun dai na samun nasara a kan ƴanbindigar da ke addabar al’ummar ƙasar kamar yadda maƙwabciyar ƙasar Najeriya ke samun irin wannan nasara ta kamawa da kashe gomman ƴanbindigar.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here