Tsohon Ministan Ilimi Farfes jerry Agada ya Rasu

Allah ya yi wa tsohon karamin ministan ilimi, Farfesa Jerry Agada rasuwa.

Ya rasu a ranar Talata a asbitin gwamnatin tarayya da ke Makurdi, jihar Binuwai.

An haifa tsohon ministan a ranar 11 ga watan Nuwamban 1952 a karamar hukumar Ogbadibo.

Tsohon karamin ministan ilimi kuma shugaban ma’aikatan gwamnatin jihar Binuwai, Farfesa Jerry Agada, ya rasu yana da shekaru 68 a duniya.

Kamar yadda rahotanni daga jaridar The Nation suka zo, Agada ya rasu a safiyar Talata a asibitin gwamnatin tarayya da ke Makurdi.

An haife shi a ranar 11 Nuwamban 1952 a Orokam da ke karamar hukumar Ogbadibo ta jihar Binuwai.

Tsohon marubuci ne kuma tsohon shugaban kungiyar marubata ta Najeriya (ANA).

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here