Wuta ta Cinye Bene Mai Hawa 20 a Milan

Wani dogon bene na zamani hawa ashirin ya ci wuta a birnin Milan na Italiya.

Benen mai kunshe da rukunin gidaje ya ci wuta ne a ranar Lahadi.

An bayyana cewa benen duka bai wuce shekara 10 ba. Amma hukumomi a Milan sun yi mamakin yadda bene na zamani zai ci wuta.

Rahotanni sun ce an kwashe dukkanin mutanen da ke zama a benen

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here