ALLAH ya yi  wa ‘Yar Sheikh Ibrahim Inyass Rasuwa

 

Diyar shugaban darikar Tijjaniyya Sheikh Ibrahim Inyass, Sayyada Maryam Sheikh Inyass, ta rasu a kasar Senegal.

Marigayiyar ta kasance mai hidima tare da sadaukar da rayuwarta wajen harkokin da suka shafi addinin Musulunci.

Sayyada Maryam Sheikh Ibrahim Inyass, diya wurin shugaban darikar Tijjaniyya, Sheikh Ibrahim Inyass, ta rasu a kasar Senegal kamar yadda Daily Trust ta tabbatar.

Marigayiya Maryam ta kasance mai hidima tare da sadaukar da rayuwarta wajen harkokin da suka shafi addinin Musulunci, lamarin da ya sa ake mata lakabi da ‘Hadimar Qur’ani’.

A nan gida Najeriya, annobar cutar korona ta zama sanadiyyar mutuwar tsohon gwamnan jihar Akwa Ibom a karkashin mulkin soja, Air Commodor Idongesit Nkanga, a ranar Alhamis, kamar yadda NewswireNGR ta rawaito.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here