Fitacciyar kungiyar addinin Musulunci ta Najeriya wadda ke da rassa a kasashen Nijar da Kamaru ta yi kira ya mabiyanta da su zabi Shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben Shugaban masa da za ai nan gaba a wata mainkamawa.

Wannan umarni ya fito ne ta hannun Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo wanda ya bayyana hakan a wata huduba da ya yi a Yola babban birnin jihar Adamawa yayin da shugabannin kungiyar suka hadu domin shaida daurin auren ‘ya ‘Yan Shugaban Izalar.

Jalal Arabi babban Sakatare a fadar Gwamnatin tarayya da kakakin fadar Gwamnati Garba Shehu da kuma Musa Daura su ne suka wakilci Shugaba Buhari a wajen daurin auren.

The post 2019: Ku zabi Buhari, umarnin kungiyar Izala ga mabiyanta appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here