Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana cewar a shirye yake da ya tafka muhawara da Shugaban kasa Muhammadu Buhari a shirye shirye zaben Shugaban kasa na 2019.

Atiku Abubakar ya bayyana haka ne a wajen bikin kaddamar da Baban kwamitin yakin neman zabensa a matsayin dan takarar Shigaban kasa.

A wajen taron, Atiku ya kalubalanci Shugaba Buhari da ya fito suyi muhawara a gabanin zaben Shugaban masa da za ai a nan da shekarar 2019.

The post A shirye nake na tafka muhawara da Buhari – Atiku Abubakar appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here