A wata sanarwa da kungiyar Malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta fitar a shafinta na Twitter ta bayyana cewar sun cimma yarjejeniya tsakaninta da Gwamnatin tarayya.

Haka kuma, kungiyar ta bayyana cewar suna duba yuwuwar janye yajin aikin da suka shafe kwanaki suna yi.

The post An cimma yarjejeniya tsakanin ASUU da Gwamnatin tarayya appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here