Dan takarar Shugaban kasa na jam’iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar ya jijjiga jihar Sakkwato a yayin da ya kaddamar da yakin neman zabensa na shiyyar Arewa maso yamma.

A ranar Litinin din nan ne kwamitin yakin neman zaben dan takarar Shigaban kasa na jam’iyyar PDP ya kaddamar da takarar Atiku Abubakar a jihar Sakkwato.

Jiga jigan jam’iyyar daga ko Ina sun halarci bikin kaddamar da takarar ciki har da tsohon Shugaban kasa Dakta Goodluck Jonathan da tsaffin Gwamnoni da ministoci na jam’iyyar PDP.

The post Atiku Abubakar ya jijjiga Sakkwato yayin kaddamar da takararsa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here