Binta Nyako ta Kamu da Cutar Corona

Alkali Binta Nyako na babban kotun tarayya, Abuja, ta kamu da cutar COVID-19.

Kamfanin dillancin labarai, NAN, ta bayyana cewa za’a killaceta.

A ranar 28 ga Junairu, Alkalin ta halarci taron karrama marigayi Alkali Ibrahim Watila da akayi a dakin taron Ukeje a karshen makon da ya gabata.

Alkali Watila ya mutu bayan gajeruwar rashin lafiyan da yayi.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here