Biri ya Tarwatsa Masu Zabe a Kano

 

Jihar Kano – An samu hatsaniya a wasu akwatunan zabe a karamar hukumar Kiru na jihar Kano a lokacin da wani biri ya tarwatsa masu zabe.

A cewar rahoton Freedom Radio, mai birin ne ya taho da shi wurin zaben.

Amma, daga bisani, abubuwa sun daidaita bayan jami’an tsaro da wasu sauran masu ruwa da tsaki sun gargadi mai birin, suka fada masa kada ya tsallake wani iyaka da aka masa.

Dakaci karin bayani ….

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here