An Samu Rahoton Sayen ƙuri’a a Kano

 

Rahotonni daga jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya na cewa an ga wasu da ake zargin wakilan wasu jam’iyyun siyasa ne na raba atamfa da yaduka har ma da kuɗi.

Hotuna da BBC ta samu sun nuna yadda mutane suke karɓar irin waɗannan atamfofi, yayin da wasu kuma suka ƙi karɓa.

Jihar Kano dai na ɗaya daga cikin jihohin da ake ganin zaɓen gwamna zai yi zafi sosai tsakanin ‘yan takara.

 

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here