Gwamnan Bauchi ya Kaɗa ƙuri’arsa

 

Gwamnan jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya, kuma ɗan takarar gwaman jihar ƙarƙashin jam’iyyar PDP mai mulkin jihar ya kaɗa ƙuri’arsa.

Gwamna Bala Abdulƙadir Mohammed – wanda aka fi sani da Ƙauran Bauchi – na neman wa’adin mulkin jihar karo na biyu.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here