N-Power: Shugaba Buhari Zata ƙara ɗiba Matasa

Shugaba Buhari ya amince da kara adadin masu amfana da shirin koyar da sana’a da bada tallafi na N-Power.

Shugaba Muhammadu ne ya sanar da hakan ta shafinsa na Twitter a ranar Alhamis.

Shugaban ƙasar yace ya dauki wannan matakin ne da nufin cika alƙawarin fitar da yan Najeriya miliyan 100 daga talauci.

Shugaba Muhammadu Buhari ya bada umurnin a kara adadin mutane zuwa miliyan ɗaya waɗanda a karkashin shirin bada tallafi na matasa wato N-Power.

Ya kuma amince da faɗada shirin gwamnatin tarayya na tallafawa al’umma na GEEP.

Da ya ke bada sanarwar da shafinsa na Twitter, shugaban kasar ya ce an ɗauki matakin ne da nufin cika alƙawarin da ya ɗauka na tsamo yan Najeriya miliyan 100 daga talauci.

A cewarsa, za a ƙara dalibai miliyan biyar cikin tsarin ciyar da yan makaranta na NHGSFP.

Ya ce, “Muna nan kan bakanmu na shirin tsamo ƴan Najeriya miliyan ɗaya daga talauci.

Don haka na bada umurnin faɗa shirin mu na tallafawa al’umma: Za a ninka masu amfana da shirin @npower_ng zuwa miliyan ɗaya; za a ɗauki sabbin masu amfana da @geep sannan sabbin dalibai miliyan 5 za su samu shiga tsarin @NHGSFP.”

VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here