Home KASUWANCI

KASUWANCI

Babban Bankin Najeriya ya Gargaɗi Bankuna a Kan Hulɗar Kasuwanci da ƙasashen Kamaru,Vietnam da...

0
Babban Bankin Najeriya ya Gargaɗi Bankuna a Kan Hulɗar Kasuwanci da ƙasashen Kamaru,Vietnam da Croatia   Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bukaci bankunan kasuwanci da sauran cibiyoyin hada-hadar kudi a ƙasar su ƙara sanya ido wajen harkokin kasuwanci da mutane daga...

Kwamandan ‘Yan Ta’addan da Suka Sace mu ya Bukaci na Aure Shi – ‘Daya...

0
Kwamandan 'Yan Ta'addan da Suka Sace mu ya Bukaci na Aure Shi - 'Daya Daga Cikin Fasinjojin Jirgin Kasa na Kaduna-Abuja   Arzurfa Lois, budurwa mai shekaru 21 da kwamandan ‘yan ta’adda da suka sace fasinjojin jirgin kasa yaso aura tace...

Sojoji a Iran Sun Harba Hayaki Mai sa Hawaye Domin Tarwatsa Masu Zanga-Zanga

0
Sojoji a Iran Sun Harba Hayaki Mai sa Hawaye Domin Tarwatsa Masu Zanga-Zanga   Kafofin yaɗa labaran Iran sun ce sojoji sun harba hayaki mai sa hawaye domin tarwatsa masu zanga-zanga a wurare daban-daban da ke sassan ƙasar. Duk da toshe kafofin...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam’iyyar APGA

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Shugaban Matasan Jam'iyyar APGA Yan bindiga sun sake kai farmaki jihar Anambra inda suka kashe wani shugaban matasan jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA), Emeka Alaehobi. Miyagun sun kashe Alaehobi ne a garin Utuh da ke karamar...

Ribar da Dangote da BUA ke Samu a Cikin Sa’o’i 8

0
Ribar da Dangote da BUA ke Samu a Cikin Sa'o'i 8 Biloniyoyin Najeriya, Aliko Dangote da Rabiu Abdulsamad, su na cigaba da samun shuhura tare da tumbatsar dukiya ta kasuwancin siminti da abinci.  Arzikin Dangote ya karu da kashi 0.03 yayin...

E-Naira: Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Shafin Kudin Yanar Gizo

0
E-Naira: Babban Bankin Najeriya ya Kaddamar da Shafin Kudin Yanar Gizo Babban bankin Najeriya ya kaddamar da shafin kudin kasar na yanar gizo mai suna E-Naira. Kamar yadda daraktan yada labarai na CBN, Osita Nwanisobi ya sanar, an bude shi a...

Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021

0
Mata 7 da Suka fi Arziki a Duniya a 2021   Mata na kara nuna bajintarsu a duniya inda a wasu wuraren suke gogaya da maza wurin wasu ayyuka da sana'o'i da a baya ba haka lamarin ya ke ba. Bakwai daga...

Labarai

Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas