Home TARIHI Page 2

TARIHI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Sheikh Ahmed Lemu: Abubuwa Game da Marigayin

0
Sheikh Ahmed Lemu: Abubuwa Game da Marigayin   Allah ya yiwa shahararren malamin nan na addinin Musulunci da ke Najeriya, Sheikh Ahmed Lemu rasuwa. Shehin malamin ya rasu ne a safiyar yau Alhamis, 24 ga watan Disamba a garin Minna, babbar birnin...

Sabuwar Nau’in Cutar KoronaVirus ta Bayyana a Najeriya

0
Sabuwar Nau'in Cutar KoronaVirus ta Bayyana a Najeriya Masana sun ce an fara samun masu dauke da kwayar SARS-CoV-2 a Najeriya. Africa Centre of Excellence for Genomics of Infectious Diseases ta gano wannan. Shugaban cibiyar binciken yace N501Y, A570D da HV 69...

Tarihin ‘Dan Najariya da ya Zagaye Kasashen 87 a Babur – Olabisi Ajala

0
Tarihin 'Dan Najariya da ya Zagaye Kasashen 87 a Babur - Olabisi Ajala Mashood Adisa Ajala, mutum ne mai dumbin tarihi cike da burgewa da ban sha'awa. Shine mutumin da ya zagaye kasashe 87 na turawa a babur inda yayi suna,...

Wani Gunki Mai Shekarau 600 ya Samu ‘Yanci

0
Wani Gunki Mai Shekarau 600 ya Samu 'Yanci An sace gunkin Ife Terracota, na masarautar Ife, daga Najeriya a shekarar 2019. A cewar ministan labarai, Lai Mohammed, ya ce an bi da gunkin ta cikin kasar Ghana kafin zuwa kasar Netherlands. Jami'an...

Sheikh Noreen Muhammad Siddiq: Tarihin Rayuwarsa Har Zuwa Mutuwarsa

0
Sheikh Noreen Muhammad Siddiq: Tarihin Rayuwarsa Har Zuwa Mutuwarsa Da yammacin Juma'a ne Musulmin duniya suka sami wani labari mara dadi na rasuwar fitaccen mahaddacin Al-Kur'ani Sheikh Noreen Muhammad Siddiq na kasar Sudan tare da wasu mahaddata uku. An yi jana'izar...
- Advertisement -
Latest News
Firaiministan Isra'ila ya yi Barazanar ƙwace Yankunan GazaMutane 14 sun Mutu, 886 Sun Kamu da Cutar Kwalara a Najeriya - NCDCSojojin Sudan sun ƙwato Filin Jirgin Saman Khartoum Daga Hannun Dakarun RSFAllah ya yi wa Abdullahi Tanka Galadanci RasuwaBabu Tabbas ko Zan Tsaya Takara a Zaɓen 2027 - Atikuƙungiyar Boko Haram ta Kashe Sojoji da Dama a BornoNatasha: An yi sa-in-sa a Majalisar DattawaHajji/Umara: Ana Ci gaba da Jan Hankalin Masu ɗauke-ɗauken Hoto a HaramiAn Rantsar Janar Tchiani a Matsayin Shugaban Riƙo na Jamhuriyar NijarƘudurin Cire Kariya ga Gwamnoni ya Tsallake Karatu na Biyu a Majalisar WakilaiAƙalla Falasɗinawa 85 ne Suka Rasa Rayukansu a Sabon Hare-Haren Isra'ilaƳan Bindiga sun yi Awon Gaba da Gomman Fasinjoji a HabashaHamas ta Harba wa Isra'ila Rokoki UkuNimet ta yi Gargaɗi Kan ɓullar Cutar SanƙarauShugaba Tinubu ya Yaba wa Majalisa Kan Tabbatar da Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas