Stamford Bridge: Manchester City ta Ci Chelsea 1-0 a Premier League
Stamford Bridge: Manchester City ta Ci Chelsea 1-0 a Premier League
Manchester City ta dauki fansa kan kashin da ta sha a hannun Chelsea a gasar cin kofin zakarun Turai inda ta kwaci maki uku Stamford Bridge bayan doke Chelsea...
Wadanda Ake Gani za su Iya Gadon Ronald Koeman in Barcelona ta Sallame Shi
Wadanda Ake Gani za su Iya Gadon Ronald Koeman in Barcelona ta Sallame Shi
Ana rade-radin za a sallami Ronald Koeman daga aikinsa a kungiyar Barcelona.
Daga cikin wadanda ake gani za su iya gadon kujerarsa akwai Xavi Hernandez.
An kara huro...
Young Boys Sun ci Manchester United 2-1 a Gasar Champions League
Young Boys Sun ci Manchester United 2-1 a Gasar Champions League
Cristiano Ronaldo ya ci kwallo na 136 a gasar Champions League a wasan da Young Boys ta ci Manchester United 2-1 ranar Talata.
Ronaldo ne ya fara cin kwallo minti...
Champions League: Bayern Munich ta Doke Barcelona 3-0
Champions League: Bayern Munich ta Doke Barcelona 3-0
Thomas Muller da Robert Lewandowski sun ci wa Bayern Munich 3-0 a gasar Champions League a karawar da ta doke Barcelona a Camp Nou ranar Talata.
Kungiyar Jamus ta fara cin kwallo ta...
Kungiyar Kwallon Arsenal ta Dauki ‘Dan Najeriya Mai Shekaru 9, Munir Sada
Kungiyar Kwallon Arsenal ta Dauki 'Dan Najeriya Mai Shekaru 9, Munir Sada
Dan Najeriya Munir Sada ya shiga kungiyar kwallon Arsenal a Ingila.
Munir ne dan Arewacin Najeriya na farko da aka sani zai taka leda a Arsenal tun yana dan...
Lionel Messi ya ba wa Pele Tazara a Wasan Bolivia
Lionel Messi ya ba wa Pele Tazara a Wasan Bolivia
Lionel Messi ya ci kwallayensa na 77, 78 da 79 a wasansu da kasar Bolivia.
Tauraron shi ne ‘dan kwallon Kudancin Amurkan da ya fi kowa kwallaye.
‘Dan wasan na Argentina ya...
Super Eagles ta Doke Cape Verde 2-1
Super Eagles ta Doke Cape Verde 2-1
Super Eagles ta je ta doke Cape Verde 2-1 a wasan neman gurbin shiga gasar cin kofin duniya ranar Talata.
Cape Verde ce ta fara cin Najeria ta hannun Dylan Tavares a minti na...
An Cire ‘Dan Wasan Manchester United,Jadon Sancho Daga Tawagar Ingila
An Cire 'Dan Wasan Manchester United,Jadon Sancho Daga Tawagar Ingila
An cire dan wasan manchester United Jadon Sancho daga cikin 'yan wasan da za su bugawa ingila wasan samun gurbin buga gasar cin kofin duniya na 2022 da za a...
Adadin Kudin da Cristiano Ronaldo ya ke Samu a Kowane Mako
Adadin Kudin da Cristiano Ronaldo ya ke Samu a Kowane Mako
Za a rika biyan Cristiano Ronaldo £480,000 a kowane mako a Old Trafford.
Duk kasar Ingila babu ‘dan wasan da zai rika karbar albashi kamar Ronaldo.
Ronaldo ya sha gaban Tauraron...
Cristiano Ronaldo ya yi Sallamar Bankwana ga ‘Yan Juventus
Cristiano Ronaldo ya yi Sallamar Bankwana ga 'Yan Juventus
Cristiano Ronaldo ya yi bankwana da Magoya-bayan Juventus da kasar Italiya.
‘Dan wasan ya rubuta jawabin sallama bayan an bada sanarwar ya canza kulob.
Tauraron ya ji dadin irin girmama shin da aka...