Home WASANNI Page 12

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Lionel Messi Zai Bar Kungiyar Barcelona

0
Fitaccen 'Dan Wasan Kwallon Kafa, Lionel Messi Zai Bar Kungiyar Barcelona   Bayan shekaru 20 zaman Messi a Barcelona ya zo karshe. Barcelona tace abin yayi mata takaici amma abin ya ci tura. Mutane da dama a fadin duniya sun tofa albartakun bakinsu...

Sergio Ramos Zai Bar Real Madrid

0
Sergio Ramos Zai Bar Real Madrid   A jiya ne kwantiragin Sergio Ramos ya kare da kungiyar Real Madrid. Real Madrid da ‘dan wasan ba su amince a kan sabunta kwangilarsa ba. Tauraron bayan zai tashi daga kungiyar da ya yi shekara 16...

Ahmed Musa: Shahararran ‘Dan Wasan Kwallon Kafar Najeriya, Zai Gina Makaranta a Jahar Plateau

0
Ahmed Musa: Shahararran 'Dan Wasan Kwallon Kafar Najeriya, Zai Gina Makaranta a Jahar Plateau   Babban dan kwallon Najeriya ya sake bayyana kudirin abin alheri. Bayan taimakon da yake yiwa matasa na daukan nauyinsu a jami'o'i, zai gina sabuwar makaranta. Kyaftan na Super...

‘Dan Kungiyar Kwallon Kafar Nasarawa United ya Bace

0
'Dan Kungiyar Kwallon Kafar Nasarawa United ya Bace Kungiyar kwallon kafa ta Nasarawa United ta sanar da bacewar dan wasanta Muhammad Hussain. Shugaban kungiyar na Nasarawa United Isaac Danladi ne ya sanar da haka a ranar Laraba a garin lafiya, babban...

2020: Shahararrun ‘Yan Wasan Kwallon Kafa da su ka yi Ritaya

0
2020: Shahararrun 'Yan Wasan Kwallon Kafa da su ka yi Ritaya   A shekarar nan an samu wasu shahararrun ‘yan wasa da su ka yi ritaya. Gwarzo Iker Casillas yana cikin wadanda su ka yi ban-kwana da tamola. Vincent Kompany da irinsu David...

Karin Bincike Game da Mutuwar Diego Maradona

0
Karin Bincike Game da Mutuwar Diego Maradona   Malaman asibiti sun yi bincike game da abin da ya kashe Diego Maradona. Masanan sun tabbatar da cewa babu alamun Marigayin ya kwankwadi giya. Matsalar koda da hanta da ciwon zuciya ne su ka taru...

Yadda Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa yake Cin Duniyarsa da Tsinke – Neymar

0
Yadda Shahararren Dan Wasan Kwallon Kafa yake Cin Duniyarsa da Tsinke - Neymar Kasaitaccen dan wasan kwallon kafan nan dan asalin Brazil, Neymar, yana cin duniyarsa da tsinke. Idan mutum ya kalli gidan da yake zama, na kimanin N3,300,000,000, zai yarda...

Tsofafin ‘Yan Wasan Kwallon Kafa da Suka Rasa Dukiyoyinsu

0
Tsofafin 'Yan Wasan Kwallon Kafa da Suka Rasa Dukiyoyinsu   Akwai wasu tsofaffin ‘Yan wasan kwallon da suka tsiyace bayan sun ajiye wasa. Daga cikin wadanda ritaya ta sa suka tsiyace har da Marigayi Diego Maradona. Babayaro, Ronaldinho da Royson Drenthe suna cikin...

Abinda ya Kashe Diego Maradona

0
Abinda ya Kashe Diego Maradona Ana bincike game da abin da ya kashe Diego Maradona ya na shekara 60. An gano cewa tsohon ‘dan kwallon ya na yawan shan magunguna rututu. Akwai yiwuwar wadannan kwayoyi su ka karasa kashe Tauraron Duniyan. Diego Maradona...

Kuɗaɗen da Ma’akatar Wassani ke Bukata

0
Kuɗaɗen da Ma'akatar Wassani ke Bukata   Sunday Dare, ministan wasanni, ya ce ma'aikatar wasanni ta na bukatar miliyan N81 domin cire ciyawa daga filin wasa na MKO Abiola. A cewar ministan, hukumar kula da muhalli ta Abuje ce ta bukaci ma'aikatar...
- Advertisement -
Latest News
Babu Wanda ya isa ya Hana mu Gudanar da Zaɓen ƙananan Hukumomi a Kano - Gwamna AbbaShin Mai Yasa Shugaba Tinubu ya Kori Ministoci Biyar ?Amurka za ta Tallafa wa Falasɗinawan da Suka Rasa Muhallansu a Gazaƙasashen da Suka fi Taka Leda a DuniyaTinubu ya Taƙaita Yawan Motocin da Ministoci ke Amfani da su a Tawagarsu Zuwa Guda 3Mafi ƙarancin Albashi: Gwamnan Akwa Ibom ya Amince da N80,000Sarkin Kano ya Naɗa ɗansa a Matsayin Ciroman JiharGwamnatin Kebbi ta Sanya Hannu Kan Dokar Mafi ƙarancin Albashin N75,000Bayan Sallamar Ministoci 5: Sababbin Ministocin da Tinubu NaɗaBayan Kama ƙwayoyi a Gidansa: Majalisa ta Kafa Kwamitin Binciken SanataKotu ta Tsige Shugaba da Manyan Jami'an Hukumar Zaben Jihar KanoTawagar Kano Pillars ta yi Hatsari, Mutane 3 Sun Samu RaunukaGwamna Ododo ya Ƙarawa Ƴan Fansho Kudin Alawus Duk WataAn Mika Rahoton Karin Albashi a KanoDHQ ta Musanta Naɗa Muƙaddashin Hafsun Soji