Home WASANNI Page 14

WASANNI

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Paul Pogba: Abin da Ban Haushi, Ban Tube Takalmana ba

0
Paul Pogba: Abin da Ban Haushi, Ban Tube Takalmana ba ‘Dan kwallon Man United, Paul Pogba ya ce bai yi ritaya a kasarsa ba. Ana rade-radin cewa ‘Dan kwallon zai daina buga wa kasar Faransa - Pogba ya zai kai 'Yan...

Ahmed Musa ya Bar Kungiyar Al Nassr da ke Saudi Arabia

0
Ahmed Musa ya Bar Kungiyar Al Nassr da ke Saudi Arabia Fitacce kuma shahararren dan wasan kwallon kafa, Ahmed Musa ya bar kungiyar Al Nassr Kungiyar kwallon kafan da kanta ta yi wallafa hakan a shafinta na Twitter - Ta yi...

Real Madrid Ta Lallasa Barcelona 3:1 a Wasan El Clasico

0
Real Madrid Ta Lallasa Barcelona 3:1 a Wasan El Clasico Dazun nan aka kammala fafatawar jikakkiyar hamayya ta El Clasico inda Real Madrid ta lallasa Barcelona da ci uku da daya a yau Asabar a wasan La Liga na kasar...

Kano Pillars ta Sayi Sabbin ‘Yan Wasa

0
Kano Pillars ta Sayi Sabbin 'Yan Wasa Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars ta ƙaddamar da sabbin 'yan wasa tara da ta saya domin fara kakar wasa ta 2020-21 a gasar Firimiyar Najeriya ta Nigeria Professional Football League (NPFL). 'Yan wasan...
- Advertisement -
Latest News
Babu Wanda ya isa ya Hana mu Gudanar da Zaɓen ƙananan Hukumomi a Kano - Gwamna AbbaShin Mai Yasa Shugaba Tinubu ya Kori Ministoci Biyar ?Amurka za ta Tallafa wa Falasɗinawan da Suka Rasa Muhallansu a Gazaƙasashen da Suka fi Taka Leda a DuniyaTinubu ya Taƙaita Yawan Motocin da Ministoci ke Amfani da su a Tawagarsu Zuwa Guda 3Mafi ƙarancin Albashi: Gwamnan Akwa Ibom ya Amince da N80,000Sarkin Kano ya Naɗa ɗansa a Matsayin Ciroman JiharGwamnatin Kebbi ta Sanya Hannu Kan Dokar Mafi ƙarancin Albashin N75,000Bayan Sallamar Ministoci 5: Sababbin Ministocin da Tinubu NaɗaBayan Kama ƙwayoyi a Gidansa: Majalisa ta Kafa Kwamitin Binciken SanataKotu ta Tsige Shugaba da Manyan Jami'an Hukumar Zaben Jihar KanoTawagar Kano Pillars ta yi Hatsari, Mutane 3 Sun Samu RaunukaGwamna Ododo ya Ƙarawa Ƴan Fansho Kudin Alawus Duk WataAn Mika Rahoton Karin Albashi a KanoDHQ ta Musanta Naɗa Muƙaddashin Hafsun Soji