WASANNI

Jose Mourinhi Ya Fadi Sabon Inkiyar sa

0
Jose Mourinhi Ya Fadi Sabon Inkiyar sa   Mai kula da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Tottenham, Jose Mourinho ya ce baya son tsohon laƙabinsa na 'Special One'. Ya bayyana cewa daga yanzu yana son a rika masa inkiya da sabon laƙabin 'Experienced...

Man United: Pochettino zai maye gurbin Solskjaer ?

0
Man United: Pochettino zai maye gurbin Solskjaer ? Manchester United ta soma tattaunawa da tsohon kocin Tottenham Mauricio Pochettino kan wataila ya maye gurbin Ole Gunnar Solskjaer a matsayin sabon kocin kulob din . Inji jaridar (Manchester Evening News). Solskjaer na kan...

Shin ya Makomar Haaland, Son, Salah, Pedri da Pineda Take?

0
Shin ya Makomar Haaland, Son, Salah, Pedri da Pineda Take? Dan wasan gaba na Borussia Dortmund da Norway Braut Haaland, mai shekara 20. ya samu goyon bayan daraktan wasanni na RB Salzburg Christoph Freund kan koma wa Liverpool maimakon Manchester United. Haaland...

Cristiano Ronaldo: Ya Warke Daga Cutar Coronavirus

0
Cristiano Ronaldo: Ya Warke Daga Cutar Coronavirus Shahrarren dan wasan kasar Juventus Cristiano Ronaldo ta samu waraka daga muguwar cutar nan mai toshe numfashi watau Coronavirus, kungiyar ta tabbatar ranar Juma'a. "Ronaldo ya yi gwajin cutar. Sakamakon ya nuna cewa ya...

Real Madrid Ta Lallasa Barcelona 3:1 a Wasan El Clasico

0
Real Madrid Ta Lallasa Barcelona 3:1 a Wasan El Clasico Dazun nan aka kammala fafatawar jikakkiyar hamayya ta El Clasico inda Real Madrid ta lallasa Barcelona da ci uku da daya a yau Asabar a wasan La Liga na kasar...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran