Wani dan yawon bude ido dan asalin kasar Sin ya kwankwade jarkar madararsa bayan da jami’an iyafit din kasar AUSTERALIYA suka hana shi shigewa da ita zuwa kasar.

A cewar jami’an fulin jirgin saman, madarar tayi yawan da ba za a barshi ya shige da ita ba, shi kuma dan chana a madadin yayi asara ya zauna ya kwankwade jarkar madararsa gaba daya.

The post Dan Chana ya kwankwade jarkar madararsa bayan an hana shi wuce da ita a iyafot appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here