Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasuru el-Rufai ya yi sanaduyar kubutar wasu mutane da aka yi yunkurin sacewa a hanyar Kaduna zuwa Abuja ranar Laraba da yamma.

Lamarin ya faru ne a lolacin da masu garkuwa da mutane suka tare hanya, a daidai lolacin kuma Gwamnan na kan hanyarsa ta zuwa Abuja, inda nan take masu tsaronsa suka tarwatsa barayin.

The post El-Rufai ya kubutar da matafiya da akai yunkurin sacewa a hanyar Abuja appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here