Magoya Bayan Donald Trump Sun Fasa Cikin Majalisar Dokokin Amurka

Masoya shugaban kasan Amurka, Donald Trump, sun fasa cikin majalisar dokokin Amurka kuma hakan ya sa an dakatar da zaman rattaba hannu don tabbatar da Joe Biden matsayin zababben shugaban kasar.

Yanzu haka an kwashe jama’an dake cikin ofishohin majalisar gudun kada a samu matsala.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here