Tsohon mai Shariah na Babbar kotun daukaka kara ya tarayya kuma Galadiman Katsina Mai Shariah Mamman Nasir ya Tsallake rijiya da baya, bayan wani hari da Wasu yan bindiga suka kai nufin far masa jiya litinin da daddare a jihar Katsina.

Datiijo Mamman Nasir wanda shine hakimin Malumfashi. Allah ya tsareshi daga wannan harin da aka kaimasa,inda ya Tsira batare da ko rauni ba.Yanzu haka yana gida cikin koshin lapia.

 

The post Galadiman Katsina Mamman Nasir ya tsallake rijiya da baya appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here