Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan Goma ga hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a shirin da take na yin wasan gudun yada Kanin wani da hukumomin yaki da cin hanci suka shirya domin taya murna ya Shugaba Buhari kan nasarar da yake samu a Yaki da cin hanci da rashawa.

Ganduje ya bada wannan tallafi ne a lokacin da ya gana da jami’an hukumomin yaki da cin hanci da rashawa da suka kinshi EFCC da kuma ICPC a masaukin Gwamnan Kano dake babban birnin tarayya Abuja.

The post Ganduje ya baiwa hukumar EFCC tallafin Naira miliyan 10 appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here