A yayin da dattawa da shugabanni na jihar Borno suka kaiwa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ziyara a fadar Gwamnatin tarayya dake Aso Villa, Gwamnan jihar Borno Kasheem Shettima ya fashe da kuka yayin da yake yiwa Shugaban kasa bayani kan ta’adin ‘Yan kungiyar Boko Haram.
The post Gwamnan Borno ya fashe da kuka a gaban Buhari appeared first on Daily Nigerian Hausa.