Mataimakin kakakin majalisar Dokokin jihar Bauchi Abdulmumini Bala Fanti da wasu ‘Yan takarar Sanatoci guda biyu daga jam’iyyar APC sun sauya sheka daga jam’iyyar AapC mai mulkin jihar zuwa jam’iyyar hamayya ta PRP.

Wannan dai na zuwa ne yayin da zaben 2019 ke kara karatowa.

The post Jam’iyyar PRP tayi wawan kamu a jihar Bauchi appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here