Kaduna: Kayan Abinci da Magungunan da Aka Sata Suna Dauke da Guba#NAFDAC

Hukumar NAFDAC reshen jihar Kaduna ta bada muhimmiyar sanarwa ga wadanda suka kwashe abinci

Kwamishinan yada labarai na jihar, ya tabbatar da cewa kayan abincin da magungunan suna dauke da guba – An yi kira ga jama’ar jihar da su sanar da hukumomi wadanda suka kwashe kayan da kuma inda aka adana su Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna (NAFDAC) ta bada sanar da gwamnatin jihar Kaduna cewa kayayayyakin da aka kwashe daga ma’adanarta a yankin Narayi sun hada da magunguna masu tarin hatsari
“Duk wadanda suka sha wadannan maguungunan suna da yuwuwar kamuwa da manyan cutuka ko kuma mutuwa,” kamar yadda jaridar Vanguard ta ruwaito.
“Hukumar kamfanin abincin da aka kwashe musu kaya a ma’adanarsu da ke Kakuri sun tabbatar da cewa sun zuba wa masarar magunguna wanda hakan yasa ba zai yuw a ci ba,”

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here