Karen tsohon Shugaban kasar Amurka George H W Bush da ya mutu a makon nan. Karen Wanda ake sanya suna Sully HW Bush ya nuna juyayinsa lokacin da aka ajiye gawarsa domin yi mata bankwana.

Kwana daya kafin jana’izar tsohon Shugaban Amurkar nai dai aka yiwa karensa mai suna Sully rakiya inda yayi masa van kwana tare da yin alhinin rasuwarsa.

 

The post Karen George H W Bush ya nuna alhinin mutuwar ubangidansa appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here