Shugaban hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ya EFCC Ibrahim Magu Yaki amsa tambayar da aka yi masa dangane da bakadalar da ya dabaibaye Gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje akan zargin da ake masa da karbar na goro a hannun ‘Yan kwangila.

Hukumar dai ta EFCC na shan matsin lamba kan batun na Gwamna Ganduje, shin ko zasu binciki lamarin ko kuwa zasu kawar da kai kamar yadda ake musu zargi a yanzu na yin shakulatun bangaro kan batunsa.

Jaridar Daily Nigerian ce dai ta fallasa wata badakala ta Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje a wasu fayafayen bidiyo da ya wallafa inda aka hasko Gwamna na karbar tumuni daga hannun ‘Yan kwangila.

The post Magu ya kaucewa tambayar da akai masa kan badakalar Ganduje appeared first on Daily Nigerian Hausa.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here