Sunayen ‘Yan Takaran Zaben Cike Gurbin Kujerun Majalisar Dattawa da Majalisar Dokokin Jaha
Legit.ng a wannan rubutun ta kawo muku jerin yan takaran zaben cike gibin kujerun majalisar dattawa shida da majalisar dokokin jaha 9 tsakanin manyan jam’iyyun APC da PDP.
Yan takaran kujerun Sanata
1. Bayelsa ta yamma
APC -Peremobowei Ebebi
PDP – Henry Seriake Dickson
2. Bayelsa ta tsakiya (Bayelsa )
APC – Abel Ebi Femowei
PDP – Cleopas Moses Zuwoghe
3. Lagos ta yamma (Lagos )
APC – Abiru Mukhail Adetokunbo
PDP – Babatunde Olalere Gbadamosi
4. Plateau ta kudu (Plateau)
APC – Nora Ladi Daduut
PDP – George Edwards Daika
5. Imo ta Arewa (Imo) APC
– Ifeanyi Godwin Araraume
PDP – Emmanuel E Okewulonu
6. Cross River ta Arewa (Cross River)
APC – Joe Odey Agi
PDP – Stephen Adi Odey
Majalisar dokokin jaha
1. Mazabar Bakura (Zamfara)
APC – Dankande Bello
Read Also:
PDP – Ibrahim Tudu Tukur
2. Mazabar Kosofe II (Lagos )
APC – Wasiu Obafemi Saheed
PDP – Mazabar Sikiru Adekoya Alebiosu
3. Mazabar Dass (Bauchi )
APC – Bala Ali
PDP – Lawal Bala Umar
4. Mazabar Isi-Uzo (Enugu )
APC – Okwor Macdonald Ejiorfor
PDP – Amaka Catherine Ugwueze
5. Mazabar Ibaji (Kogi )
APC – Egbunu Atule
PDP – Ojata Deniel Enefola
6. Mazabar Nganzai (Borno)
APC – Mohammed Ali Gajiram
PDP – Saleh Alhaji Mohammed
7. Mazabar Obudu (Cross River)
APC – Agbor Adaje Godwin
PDP – Maria Godwin Akwaji
8. Mazabar Bayo (Borno)
APC – Maina Abare Maigari
PDP – Muhammed Adamu Danjuma
9. Mazabar Bakori (Katsina)
APC – Ibrahim Aminu
PDP – Aminu Magaji
Mun kawo muku cewa bayan an dage zabukan har sau biyu sakamakon annobar cutar Korona da zanga-zangan EndSARS, hukumar gudanar da zaben kasa INEC zata gudanar da zabukan maye gibi 15 a yau Asabar.
Yayinda shida ciki na kujeran Sanatoci ne, tara na kujerun yan majalisan dokokin jaha ne.