Shugabar Gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta Goyi Bayan Armin Laschet a Zaben Kasar
Shugabar gwamnatin Jamus, Angela Merkel ta goyi bayan dan takarar jam’iyyarta mai sassaucin ra’ayi, Armin Laschet ya gaje ta.
Read Also:
A yayin wani gangami a mahaifar Mista Laschet ta Aachen, Misis Merkel ta yabe shi a matsayin mai hada kan al’umma.
Mista Aachen zai fafata ne da wani dan takarar na jam’iyyar SPD a zaben mai cike da gogayya.
Misis Merkel ta rike mukamin shugabar gwamnati a Jamus tsawon shekaru 16.