Ban Taba Jin Cewa Shugaba Kim Jong-un Zai Mika Makaman Nukiliyar Koriya ta Arewa ba  – Kim Kuk Song
Wani tsohon babban hafsan sojoji a hukumar leken asirin Koriya Ta Arewa ya shaida wa BBC cewa bai taba jin cewa shugaban kasar Kim Jong-un zai mika makaman nukiliyar kasar ba.
Tsawon shekaru talatin Kim Kuk Song ya shafe yana yi wa Koriya ta arewa hidima a hukumomin leken asirin kasar, kafin ya sauya sheka zuwa Koriya Ta kudu.
Da ya ke magana da BBC, Mista Kim ya bayyana shugaban a matsayin wanda ke neman tara dukiya ta kowanne hali, sannan yana mai bayanin yadda a lokacin da aka yi fama da yunwa a kasar aka bashi umarnin gina wata katafariyar cibiyar sayar da haramtattun magunguna.
 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here