A sakamakon kyakkyawan kudurin da Gwamnatin Xi Jingpin take da shi akan Noma a kasar Chana ya sanya dubun dubatar mutane suka yi kaura daga birane zuwa kaiyuka domin suyi noman kayan lambu da ganyayyaki.
Akalla kashi 60 na al’ummar kasar Sin na zaune ne a manyan birane. Mafiya yawan mutanen Sin na zama a cikin birane saboda saukin samun abubuwan more rayuwa da kuma samun abubuwan da zamani kan zo da su.
Read Also:
Ma’aikatar dake kula da sha’anin ayyukan gona ita ce ta bayar da sanarwar cewar akalla mutane miliyan bakwai ne suka shiga aikin gona a kauyuka ka’in da na’in.
The post Mutane miliyan 7 ne suka yi kaura daga birane zuwa kauyuka don su yi noma a kasar Sin appeared first on Daily Nigerian Hausa.