Gwamnatin Najeriya ta Ayyana Juma’a da Litinin Ranakun Hutu
Read Also:
Gwamnatin Najeriya ta ayyana ranakun Juma’a da Litinin a matsayin ranakun hutun Easter.
Ministan harkokin cikin gidan Najeriya, Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Laraba.






