Ba a Magance Matsalolin da Suka sa Muka Shiga Yajin Aiki ba – ASUU
Ba a Magance Matsalolin da Suka sa Muka Shiga Yajin Aiki ba - ASUU
Kungiyar malamai masu koyarwa ta Jami’o’i a Najeriya ta bayyana janye yajin aikinta a ranar Juma’a 14 ga watan Oktoban 2022.
Sai dai Farfesa Osodeke ya bayyana...
Yadda Budurwa ta Hallaka Saurayinta Har Lahira a Jihar Nasarawa
Yadda Budurwa ta Hallaka Saurayinta Har Lahira a Jihar Nasarawa
Wata yarinya ta hallaka saurayinta a bayan dakin Otal cikin dare a jihar Nasarawa ranar Laraba.
Yarinyar ta aikata wannan aika-aika ne sakamakon rashin jituwa da ya auku tsakanin masoyan.
An garzaya...
Wike na Zargin Shugaban Jam’iyyar PDP da Almundahanar N100m
Wike na Zargin Shugaban Jam'iyyar PDP da Almundahanar N100m
Gwamnan Wike ya sake dira kan shugaban jam'iyyar adawa ta PDP, Sanata Iyorchia Ayu.
Gwamnan na Rivers ya sake fallasa sabuwar zargin rashawa cewa Ayu ya karbi N100m hannun wani gwamna.
Wike ya...
‘Yan Sandan Jihar Kaduna Sun Gayyaci Mutane 5 Kan Mutumin da Aka Rufe Tsirara...
'Yan Sandan Jihar Kaduna Sun Gayyaci Mutane 5 Kan Mutumin da Aka Rufe Tsirara na Tsawon Shekaru 20
Yan sanda a Kaduna sun gayyaci mutane biyar domin taimaka musu da bincike kan mutumin da aka gano an rufe a daki.
A...
An Tsinci Gawar ‘Yan Ci-rani 15 a ƙasar Tunisia
An Tsinci Gawar 'Yan Ci-rani 15 a ƙasar Tunisia
Dakarun tabbatar da tsaro na gaɓar teku a ƙasar Tunisia sun ce sun tsinci gawa 15 waɗanda ruwa ya hakaɗo zuwa gaɓar ruwan birnin Mahdia.
Jami’an suka ce gawarwakin sun zugwanye, wani...
Gwamnatin Najeriya za ta Daukaka ƙara Kan Nnamdi Kanu
Gwamnatin Najeriya za ta Daukaka ƙara Kan Nnamdi Kanu
Gwamnatin Najeriya ta ce tana duba hukuncin da kotu ta yanke na yin watsi da ƙarar da gwamnati ta shigar kan shugaban kungiyar IPOB, mai rajin ƴantar da yankin Biafra.
Kotu a...
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Garƙame ƙananan Hukumomi Uku
Rashin Tsaro: Gwamnatin Zamfara ta Garƙame ƙananan Hukumomi Uku
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta ɗauki matakin dakatar da kowace irin hada-hada a wasu yankunanta da ke fama da matsalar tsaro.
A cikin wata sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar a...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 a Jihar Zamfara
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 9 a Jihar Zamfara
'Yan fashin daji sun yi harbin mai uwa-da-wabi kan mutanen da suka je cin kasuwa a Tashar 'Yar Sahabi cikin yankin Ƙaramar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara, inda suka kashe mutum...
Kungiyar ASUU ta Janye Yajin Aiki
Kungiyar ASUU ta Janye Yajin Aiki
Kungiyar malaman jami'a a Najeriya, ASUU ta sanar da jinkirta yajin aikin da mambobinta suka shafe wata takwas suna yi.
Dokta Chris Piwuna, mataimakin shugaban kungiyar ta ASUU ya tabbatar wa BBC labarin, inda ya...
Kotu ta Sallami Shugaba Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu
Kotu ta Sallami Shugaba Kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu
FCT Abuja - Kotun daukaka kara da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta sallami shugaban haramtaciyyar kungiyar Indigenous People of Biafra, IPOB, Nnamdi Kanu, Channels Television ta rahoto.
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta...





















